MIJIN BAABATA
illar Auren mace 'Yar Boko, shakuwa wacce ta rikiɗe ta juya zuwa soyayya me Karfi tsakanin Uba da Ƴar sa, Yallaɓai Usman da Ameerah
illar Auren mace 'Yar Boko, shakuwa wacce ta rikiɗe ta juya zuwa soyayya me Karfi tsakanin Uba da Ƴar sa, Yallaɓai Usman da Ameerah
Makahon so, shine lokacin da sashe ɗaya ya makance akan soyayyar ɗaya sashen. Gurgun so, shine son da sashe ɗaya yake mutuwar son ɗaya sashen amma bai samu goyon bayan ɗaya sashen ba... Bahagon so fa...? Biyo mu don jin labarin wasu matasa da iyayensu suka ginasu akan soyayyar junansu, har ginin ya so ya wuce gona da...
Ta mak'ance ta dalilinshi Amma baisan dahakan ba, ya wulak'anta ta, anci mutuncinta a gidansu..
"I promise you Mami, zan nemo miki ƴar'uwarki a duk inda take a faɗin ƙasar nan. SULTAN promises you that." Sultan ya shiga ya fita, har ya aikata abunda ba'a tsammani domin ya cika wannan alƙawari da ya ɗaukawar mahaifiyarshi, aka yi dace ya gano inda take. Wani abun takaici shine a maimakon ya samu ƴar'uwar Mamin...
labarine da ya kunshi girman kai ji da kai sannan kuma zamuji yanda kiyayya yake komawa soyayya.
*** Dariya ya saki a wurin, dariya yake yi had'e da goge kumatun shi kamar tab'abbe, wai shine yau yake kuka akan mace, shi ya ma manta rabon da yayi kuka Maybe tun yana primary school, amma wai shine yake zubar da hawaye akan wata dama bata san yanayi ba, haushin kanshi yaji ya kamashi******
Murmushi tayi mishi wanda ya tafi da imanin sa yayin da ta juya kallonta ga duɓɓin mutanen wajen. Dogayen yatsunta biyu wanda suka sha jan lalle ta buga akan speakern dan ta ga ko yana aiki. Illai kuwa sai ta ji ƙaran bugun da tayi. Murmushi ta ƙara sakar wa mutanen da duk ita suke kallo, da mamaki a idanuwansu, kafin...
Shin wani irin kalubale ne, ke tattare da rashin kyautata ma iyali, meye amfanin rashin sauke nauyin dake kan maxaje ga matayansu, shin akwai rayuwar farin ciki, ga mijin daya kasance baya wadata iyalansa da abubbuwa amfani na rayuwa, (kuma Allah ya bashi hanyar samu dai dai gwargwado), shin akwai soyayyar ko zamantak...
rayuwa me cike da qalubale, hqr juriya da jarabta wanda suka samo asali daga kyakkyawar tarbiya kada ku manta takensa kenan satar kwana hmmmn! uhmmm!! hmmmm!!! kada ku bari a baku labari wlh da abaki labari gara ki baya.😂
akan yanayin zamantakewar ma'aurata wanda littafin zaija ra ayinku ne akan yanda wasu mazan ke nuna fifiko tsakanin matansu
Hajiyoyi masu baje hajarsu, Ni shaɗi holewa jin daɗin rayuwa tsuma zuciya da gangan jikin me karatu duk yana cikin Hajiya gwale.... ku ni shaɗan tu...
labari mai tsuma zuciya da kashe gangan jiki labari mai ciƙe da sarkakiya cin amana butulci tare da son zuciya...
Farkon gani na da ita naji xuciyata ta amince da ita duk da nasan abinda ke tsakanin ku, na cigaba da ďawainiya da soyayyar ta har lokacin dana bar qasar nan, sanda ka gayamin kaga Ruhayma dalilinta na dawo wannan qasar, itace macen da nake so, itace macen da nake burin aure a matata ta biyu ashe bisa rashin sani ita...
Yaseer ya fara rayuwa a matsayin almajiri, amma haduwar shi da Hajiya Safiyyah,zai sauya rayuwar shi daga cikin qunci zuwa walwala da yalwa, sakamakon soyayyar da zasu fara gudanarwa a cikin sirri.......
MATARSA CE TAKE ZUBAR DA CIKI BISA WANI DALILI NATA WANDA SANADIYAR HAKA SURUKARTA TAYIWA MIJIN DATA FI QAUNA FIYYE DA KOMAI A DUNIYA AUREN SIRRI DA ME AIKINTA BATARE DA SANINRA BA..
Taya zai runtse ido ya zabi wata bare sama da ita bayan kuma ita tafi cancanta ta maye gurbin yar'uwarta? Anya zata juye kallonsa da wata macen bayan tsawon lokacin da ta dauka tana jiran mijin yayarta? Takan yi bakinciki mutuwar HALEEMA, a yanyinda bakincikin yake rikida ya zame mata farinciki a duk lokacin da t...
Huda kyakyawar yarinya ce son kowa kin wanda ya rasa. Amma iyayen ta sun kasance talakawa gaba da baya. Ta taso cikin wuya da kuncin rayuwa. Rasuwar mahaifinta yasa ta kuduri niyar samun kudi ko ta halin yaya ne. Bata abota da kowa sai masu shi. Ta dauki sona abun duniya ta daura wa kanta. Amma son mutum daya data k...
Hattara dai iyaye masu barin ƴaƴa kuna tafiya aiki maiyasa wasu matan suka fi bawa aikinsu muhimmanci fiye da iyalansu read This novel labarine wadda ya faru a gaske ba kage bane, labarine mai tsuma zuciyar mai karatu da sauraro .....
Labarin mai nuni da muhimmancin biyayya ga iyaye, gujema son zuciya, soyayya, zuminci, tare da cakwakiya tsakanin yaya da ƙanwa akan son abu guda.
HAJIYA RAHMATU TA DAKA TSALLE TACE SAITA AURI MIJIN 'YARTA HAJARA WACCE TA RASU BAYAN AURENTA DA UBAIDULLAH WATA UKU DA SUKA WUCE, SHIN AUREN SURUKA ZAIYIWU KUWA DA SURIKI.....SHIN A MUSULUMCI MA HAKAN HALAL NE KO HARAMUN?....... MENENE MA DALILIN CEWA ZATA AURESHI DIN, KUNA GANIN SHIMA ZAI AMINCE YA AURI MAMAR MATARS...
Tooooooooooo shidai wannan labari nawa ya farune a gaske Kuma lamarine Wanda yake faruwa a wannan rayuwa tamu mai Albarka. Inafata Ubangijina yabani ikon kammala wannan labari nawa lafiya, labari mai cike da darrusa mararsa iyaka.
,Kamar koda yaushe tana tsaye jikin windo hannunta ɗaya yana riƙe da labulen windon, yayinda ɗaya hannunta yake ɗaure bisa ƙan mararta sai shafa cikin jikinta take a hankali tana lumshe ldo jiki a matukar sanyaye ta sauke labulen tare da zamewa kasa tayi zaman ƴan bori, "yaushe zan ganka har sai yaushe zaku waiwayeni...