FEEMA
Labari ne me dauke da tausayi, makirci, soyayyah da kuma Zumunta, Feema yarinya ce da Zata shigo rayuwar wasu bayin Allah batare da sunsan ko ita wace ba kuma zata zame musu Tashin hankali acikin zuria'a sabo da soyayyar da wa da kani suke mata, muje zuwa dan jin yanda zata kaya.