A GIDANMU SUKE Labari ne akan Soyayyar arniya da Kuma musulmi
A gidanmu suke littafi ne Mai tattare da dumbin nadama inda musulmi ya aure arniya batare da sanin kowa ba gashi yanada Mata da yara har guda uku inda arniyar zata Haifa Masa yara Mata guda biyu Suma duk Christine