CUTAR KAI
"Ka sake ni ko dole sai nayi rayuwa da kai?" Me zanyi da kai a rayuwata ? " wallahi Dady ya gama cutata tunda ya rasa Wanda zai hadani aure dashi sai kai , bari na Tina Maka idan ka Manta matsayinka... Kai din fa bakowa bane face yaron babana me aikin gidanmu ,dan tsintuwa wanda aka tsinta akan titi Wanda babu da...