WACECE NI??? Part 2
Wacece ni labari ne akan matashiyar da ta taso cikin wata irin rayuwa mai ďaure kai da jan hankali. Ba abun mamaki bane idan kishiyar mahaifiyar mutum ta tsane shi amma mahaifiyar kanta ta nunawa ďanta tsantsar tsana da tsangwama da kyara abun ban mamakin gaske ne! Ko wani dalili yana sa uwa ta tsani ýarta? Wanne dali...