ABOKIN MIJINA
Love, Trust, Deception, Betrayal and Tears
Zanen ƙaddaransa yana cikin zuciyarta, kamar yanda zanen nata ƙaddan ke cikin tasa zuciyar. Idan zuciyoyi suka haɗe waje guda akan samu wata irin zazzafan ƙauna. Ako da yaushe jinsa yake kamar wani baƙon halitta, RAUNI DAMUWA sune abun da sukayi tasiri wajen cika rayuwarsa, yasani kowani bawa da irin tasa ƙaddaran Amm...
wani dalili me karfi a karkashin jagorancin shaukin soyayya, ya dauki masoya biyu zuwa wata tafiya mai cike da marmari da lissafin zuci me dadi da shauki. Akwai abubuwa mabanbanta a cikin tafiyar da suka taru suka ba tafiyar sunannaki matuka. Suhaima ta kira tafiyar SHU'UMA bisa karkashin dalilinta na shuuman abubuwan...
labari ne akan wani madubin sihiri Wanda wannan madubi mallakar Sarkin Bakaken aljanu ne na farko lokacin da aka sana'anta madubin amma sai aka samu wani hatsabibin boka Wanda ya kware a harkar tsafi da tsatsuba ya tura aljanunsa suka kwato daga hannun sarkin bakaken aljanun sannan ya soma mulkar gabadaya halittun du...
Sai da na kyakyace ko waccen su tayi muii da bakin ta alamun bacci yadan fara satar su Ni kuma sun barni da haushin su a rai. Na sauko daga saman gadon a zuciye da niyyar barin dakin tun da an bata man rai, sai jin nayi Kaka na fadin "Ina za ki tantiriya a cikin wannan daren?". a daidai wannan lokacin...
Labari ne mai matuk'ar tafasa zuciya, inda za ku ji cewa D'a ya sad'aukar da rayuwar iyayenshi akan neman duniya, bayan an yi wa Ruhinsu yankan rago a cikin k'ungiyarsu ta matsafa, zai je ya cinnawa gangar jikin iyayen na shi huta su kone kurumus, daga baya kuma harin shi na gaba zai koma kan rayuwar d'an uwanshi wand...
Shin wai ni yau bari na tambayeki. Shin wai Hameedu ƙafar Habu Maharbi ya cire ko kuwa ta Bawa? Shin wai Hameedu dukiyar Ladi ya cinye ko kuwa ta Bawa? Shin shi Bawan me yake zame miki ne banda miji? Shin akwai wani jini guda ko da na halittar kaza ne da kika dasa a tsakaninki da Bawan? Kai! Ko kuwa akwai halittar mu...
A Story about a young girl NAila who has a gift of seeing the unseen things and who has to fight for her real identity......and also the evil forces who are against her can NAILA really make it.......
'YA CE kamar kowa wadda ta taso cikin ɗabi'a da al'ada irin ta BAHAUSHE! "Me ta ke so? Me nene burinta?" Babu wanda ya taɓa tambayarta. Kalma ɗaya ce ko yaushe take hawa kanta "KE BAHAUSHIYA CE! Ko me da ke gareki zai zama irin na Hausawa ne." Tabbas Bahaushiya itace macen da ke shimfiɗar da rayuwarta dan kula...
Labari ne akan yarinyar datake mutuwar son yayanta sedai ita din ba cikakkiyar mutum bace
A duk lokacin da tafiyar dare ta kamaka, bako shakka kana cikin barazanar haduwa da mayyun dare......
Labari mai cike da ban al'ajabi, rudani, mamaki da almara Labarin soyayya da aljana, DANDANO Ni da na kwanta cikin dakina kwatsam sai farkawa nai na tsinci kaina a tsakiyar kungurmin jeji Babu gida gaba babu gida baya Tsananin rudewar danayi ya sanya na zaci ko mafarki nake hakan yasa na dankarawa hannuna cizo Radad...
marainiya ce masoyiyar wakoki sune taba muhimmanci fiyeda komi a rayuwarta me zata fuskanta agaba?
MAMAYA labari ne na wata yarinya Bilkisu da wani babban sadaukin Aljani, ta aikata masa laifi batare da tasan shiɗin waye ba ,shi kuma ya lashi tabokin sai ya kasheta ƙarshe ɗaukar fansa ta kaishi ga aurenta aka wayi gari sun dulmiya ga son junansu . ko shigo cikin labarin dan jin yanda zata kaya.
Ta taso a gidan hutu, gidan da ko tsinsiya bata dauka tsabar hutu, soyayya takeyi mai tsafta da masoyin ta kuma sanyin idaniyarta wanda da za'a bude kirjin ta se anyi mamakin irin son da take mishi amma sedai kash HUTU ya sangartar da ita ya kuma hanata kula da sanyin idaniyarta yanda ya kamata, shin wannan soyayya za...
Ta zaci gamo tayi da aljani ashe ba aljani bane mutum ne kamar ita , soyayya ce kawai tsakanin su
Tooooooooooo shidai wannan labari nawa ya farune a gaske Kuma lamarine Wanda yake faruwa a wannan rayuwa tamu mai Albarka. Inafata Ubangijina yabani ikon kammala wannan labari nawa lafiya, labari mai cike da darrusa mararsa iyaka.
LABARI NE WANDA YAKE DAUKE DA BOYAYYAR SOYYYAH, BOYYAN HALI MARA KYAU,DA TSANTSAR BIYAYYA.
Labari ne me nuna tsantsar zalunci da fadakarwa da tausayi da nuna tsantsar hakuri da ribar hakurin ga me yinsa Allah ya bamu hasken hakuri
HAJIYA RAHMATU TA DAKA TSALLE TACE SAITA AURI MIJIN 'YARTA HAJARA WACCE TA RASU BAYAN AURENTA DA UBAIDULLAH WATA UKU DA SUKA WUCE, SHIN AUREN SURUKA ZAIYIWU KUWA DA SURIKI.....SHIN A MUSULUMCI MA HAKAN HALAL NE KO HARAMUN?....... MENENE MA DALILIN CEWA ZATA AURESHI DIN, KUNA GANIN SHIMA ZAI AMINCE YA AURI MAMAR MATARS...