MASARAUTAR MAYU
Lbrn wata marsafiyar masarauta
Dogon burinta na son miji irin na novel ya sanya faɗawarta wani ƙungurmin ƙauye.
bana tunanin zan iya rayuwar aure da bagidajiya d'iyar qanwar mahaifina wadda mahaifina ya za6a min a matsayin matar aure bayan ina da nawa za6in, ya rayuwata zata kasance zaman aure da mashayi manemin mata wanda sam baya so na bayan ina da nawa za6in nabi za6in iyaye na, wace irin rayuwar aure zanyi da mutunan...
HANEEFAH Labari mai taba zuciya, ban tausayi, son zuciya, cin amana da kuma tsantsar soyayya mai ban sha'awa.
Ihu takeyi kamar wanda ranta zai fita, gaba daya ta rasa meke mata dadi ga baffa ADAMU kara zuba mata waya yake ba sassautawa, "sannan yace Dan ubanki waya maki ciki har kike kokarin zubarwa"?
Labarine daya kunshi daukar fansa hade da son zuciya wanda dalilin hakan ya kawo canjin rayuwa ga sa'adarty da muhd jadar
labari ne a kan marainiya wadda mijinta ya gudu ya barta da ciki, har tsawan shekaru goma sha biyar da en doriya... keep following me.
Labarine wanda yake nuni da illolin da rik'o ya k'unsa. A b'angare guda akwai Luba wacce duk halacin da uwar rik'onta tayi mata amma taci amanar ta. D'ayan b'angaren kuma Bintu tare da Uwar rik'onta wacce ke gana mata azaba wanda ya kaiga har ta fara shaye-shaye. Ku biyoni don jin inda wannan labarin zata kaya.
MAKAUNIYAR RAYUWA- KASHI NA UKU- BABI ASHIRIN### Fatan alkhairi gareku masoyana a duk inda kuke,alherin Allah ya kai gareku, ubangijin Allah ya biyawa kowa buƙatansa na alkhairi ya shirya mana zuri'a shirin addini musulci ameen####
Karki kashe! Tsura ma screen din wayar tayi tana kallo, ta rasa me Rayhan yake nufi da ita sam a rayuwarta. Send me you pic I wanna see that beautiful face of yours please?! " mtsw" Taja tsaki tare da kashe datar komawa tayi kan bed din ta kwanta tare da runtse idannunta. Tsaye take lokacin da taji hannayensa biyu y...
labari ne akan wata yarinya me shegen san abun duniya, me san auren me kudi ita fa er talaka ce , bata da burin da ya wuce ace ta hau babbar mota,gata a katon gida baya kula kananun samari se masu kudi. da ita da mahaifiyarta burin su kennan. wannan gajeran labari ne wanda zan na turwa in na samu sarari ina fata zaku...
"Don ubanki wanki dana barmiki kimin shine kika kiyimin Kika zauna kika rungume wannan shegiyar d'iyar taki wallahi koki aje ta ko kuma yanzu jikin ki ya gayamiki nafada miki banza..." Fuskar jike da hawaye ta d'ago ta kalleshi cikin kyarmar murya tafara Magana Haba! Noor...marin dataji a fuskar ta ne yasa bata Ida f...
This story is undescribable ,just read and u will tell me d rest of d story. Taku zee Dangyatin.luv u all my f
Labari ne da baku tab'a jin irin sa ba, matarsa ce bata haihuwa mahaifarta tana da matsana, sai ta sashi ya auri wata yarinya a b'oye babu wanda ya sani daga shi sai ita, akan yarinyar ta haifa musu yara sai ya sake ta, da yarinyar tayi ciki, itama sai ta fara cikin k'arya, suka nunawa duniya yaran nasu ne, ashe k'add...
Labarine k'irk'irarre na tabbata zai Ilmantar tare da nishad'antar daku,kuci gaba da biyoni karku bari a baku labari... LOVE YOU
labarine akan zuriyar fulani masu gaba tsakaninsu da Tsananta yaki. kowane bangare daga cikin bangarorin biyu so yake ya mallaki wannan lardi ya zamo shine Babban sarki cikin zuriyar tasu. sa'ili ya zamo Jan ragamar masarautun guda biyu. wannnan ne yasa gaba da hassada ta shiga tsakaninsu gasu dai duk zuriya daya n...
"Tun ina yarinya kike zagin mahaifiyata, tun bansan menene maanar kalmomin wulakanci da muzgunawa ba nakejin kina fadarsu ga mahaifiyata, ina cikin wannan halin wani azzalumi yaje ya kashe min mahaifiya, a gaban idona kika hana a tafi dani inda zanji dadin rayuwata, babu yadda na iya haka na biyoki inda kika doro mani...