DA'IMAN✅
Love was her only destination
Two girls... One made of innocence and right conduct and the other made of ice and fire For Sahresh Lameedo...Things were a bit complicated ever since her mother's death... She doesn't live the easiest life ever since...she was living in the darkness, no freedom,no choice, no happiness... Until she Meets Faaris Tafida...
Wasu hawaye taji sun zubo mata, ta fashe da kuka, kukan ta ne yasa hankalin sa ya dawo jikin sa... Ta hau dukan kirjin sa tana wannan wane irin mugun wasa ne Ahmad, ni bana son irin wannan wasan , kai da bakin ka kace kaima kasan ina sonka... Dukansa takeyi tana kuka....shidai yayi lamo yana saurarar ta kawai dan bai...
"Jiddah kin san Allah tafiya zanyi na barki a nan gurin"a yanda tayi maganar zaka fahimci cewa akwai gajiya a jikinta "Ki bari nazo mana report din mu fah nake submitting kin san cewa idan ba muyi ba wlh zai iya bamu carry over ba imani ne dashi ba" tsaki tayi ta samu guri ta zauna, a yanda take jin kanta bata ki ta r...
Ta kasance kyakyawar yarinya mai ilimi da kwazo wanda ilimin ta zai kasance mata abin alfahari a gare ta bata da isashiyar lokacin kan ta kuma bata da lokacin sauraron maza komai ilimin namiji da arziƙin shi bai kai mata matsayin wanda zata saurara ba Ya kasance kyakyawan namiji mai ji da kai da izza haɗe da ƙarfin z...
Strictly inspired by TrueLove, extraordinary LoveStory,revolving around Islamic Values,Family goals,Friendship,Destiny nd a lot more, Showcasing dis in a super baffling way, #ZuciyarMutumBirninsa, sabon salon labari,wanda ya ke tafe da asalin qasaita a tattare da qasurgumin girman da son zuciya ke takawa Mutum a gun t...
Zanen ƙaddaransa yana cikin zuciyarta, kamar yanda zanen nata ƙaddan ke cikin tasa zuciyar. Idan zuciyoyi suka haɗe waje guda akan samu wata irin zazzafan ƙauna. Ako da yaushe jinsa yake kamar wani baƙon halitta, RAUNI DAMUWA sune abun da sukayi tasiri wajen cika rayuwarsa, yasani kowani bawa da irin tasa ƙaddaran Amm...