Select All
  • BAƘAR AYAH
    24.2K 910 35

    ..........."Hajiya kar burin ɗaukar fansa ya shiga ranki,ki kasa gane wane irin makami kike son sokawa kanki da kuma danginki. Kawota cikin zuri'arki tabbas zata magancemiki Masifar da kike ciki,saidai kina ƙoƙarin korar macijiyane da wata macijiyar,kina ganin hakanne mafita?"..... ......."Ni bandamu damai zatayi ba,i...

    Completed  
  • MAFARI..... (HARGITSIN RAYUWA)
    508K 41.7K 59

    MAFARI...komai yana da farko, komai yana da tushe, komai yana da asali, HARGITSIN RAYUWA kan faru cikin ƙanƙanin lokaci. Duniyar daka saba da ita zata iya birkicewa zuwa baƙuwa a gareka cikin ƙanƙanin lokaci. Tafiya mabanbanciya da sauri a cikin kaddara da dai-daito

    Completed  
  • RAYUWAR BADIYYA ✅
    259K 20.9K 61

    "Tun ina yarinya kike zagin mahaifiyata, tun bansan menene maanar kalmomin wulakanci da muzgunawa ba nakejin kina fadarsu ga mahaifiyata, ina cikin wannan halin wani azzalumi yaje ya kashe min mahaifiya, a gaban idona kika hana a tafi dani inda zanji dadin rayuwata, babu yadda na iya haka na biyoki inda kika doro mani...

    Completed  
  • THE NEMESIS OF SAKINAH...KADDARAR SAKINAH✅
    134K 17.6K 71

    Littafinnan Ingausa ne; wato hadakar turanci da Hausa. Shin ko ya rayuwar yan mata guda biyu zata kasance, a yayin da iyayensu zasu turasu aikatau; wanda ta hanyar iyayen keso su yiwa kansu kayan daki idan hidimar bikinsu ta taso. Shin wannan hanya da iyayen suka dauke zata bulle kuwa? Bayan dukansu yaran ba so suke b...

    Completed  
  • YARINYAR CE TAYI MIN FYADE
    168K 10.2K 40

    WANNAN LABARI NE DA WASU BANGARE YA FARU A GASKE. BAN CANJA SHEKARUN YARINYAR BA KO ALAKA BA,AMMA NA CANJA SUNA, SANNAN BABU SUNAN GARI DA KUMA ANGUWA. LUBABATU YARINYACE YAR SHEKARU 5-6 KACAL WADDA TA FARA DA TABA MA BABBAN SAURAYI DAN SHEKARU 27 JIKI KAMAR DA WASA ABU YA GIRMAMA. SHIN WAI ME ZAI FARU NE? KO ALJANU...

    Completed  
  • MATAN QUATER'S
    18.7K 1.9K 58

    ZAMA NE IRIN NA YAN BARIKI, MATA SUBAR GIDAJEN SU, BA WANKA BARE WANKI SAI GULMA DA SA IDO.

  • SANADIN RAGON LAYYA CMPLT
    3.2K 248 10

    Bil hakki mlm kabiru ya dage yake ta karantowa hajara ayatulkursiyyu, ya karanta yafi a irga idan ya karanto wannan aya yana kaiwa karshe zai karanto wata, duk atunaninsa aljanune suka make hajara, mamaki ne ya kara cika shi ganin takalmin hajara wari daya akafarta wari daya kuma igiyar ta tsinke, buta a tuntsire ruwa...

  • RUHI BIYI (a gangar jiki daya)
    1.9K 104 24

    Hakan ya furta cikin kasar zuci,amma ko cikin karfi irin ta tsatsuba Nainah ta saurari komi....... Gajeriyar murmushi tayi,daga karshe ta hade fuska......nanfa ta soma tunano abinda ya faru a wancen lokacin.....da kuma abinda yayi sanadin sumewar Harun. A yayin da Harun ke Yunkurin taba kafadar wannan halittar data di...

    Completed  
  • SIRRIN MU
    9.3K 270 12

    _Duniya makaranta a lokacin da wasu suke shiganta a lokacin ne wasu ke barinta,wasu na zuwa Duniya wasu kuma na barin Duniya, Rayuwa kamar shafin littafi ce,baka sanin abinda yake bangwan baya dole saika buɗe shafin gaba,muna zuwa Duniya ne ba tare da sanin abinda ke cikinta ba,wasu na zuwa a makance, wasu a kurmance...

    Completed  
  • KWARKWARAR SARKI MATAR YARIMA CE
    38.2K 5.3K 56

    ASSALAM ALAIKUM! NAGODE SOSAI DA KUKA DUBA WANNAN LABARI FATAN ZAKU ILMANTU .WANNAN SHINE LITTAFI NA NA 4. LABARIN NAN MAI SUNA "KWARKWARAR SARKI MATAR YARIMA CE" YARIMAN MA ME JIRAN GADO. TABBAS DA ANJI WANNAN ANSAN BA KARAMIN MAGANA BANE DAN KUWA SARKI YACE A KASHE YARIMA.. TA YAYA ZA'AYI UBA DA DA SU KASANCE DA M...

    Completed  
  • MENENE MATSAYINA...
    51.5K 2.5K 53

    "Don ubanki wanki dana barmiki kimin shine kika kiyimin Kika zauna kika rungume wannan shegiyar d'iyar taki wallahi koki aje ta ko kuma yanzu jikin ki ya gayamiki nafada miki banza..." Fuskar jike da hawaye ta d'ago ta kalleshi cikin kyarmar murya tafara Magana Haba! Noor...marin dataji a fuskar ta ne yasa bata Ida f...

    Completed