ABINDA KA SHUKA
short story of raping and betrayed
Bincike a rayuwa wani abune da ALLAH ya hallata ku biyoni cikin wannan labarin na soyayya da kuma fadakarwa
Hummm!!. kowa yaji SARAN ƁOYE yasan akwai cakwakiya kam. SARAN ƁOYE littafine dake ɗauke da sabon salo na musamman da Bilyn Abdull bata taɓa zuwa muku da kalarsaba. yazo da abubuwan ban mamaki da tarin al'ajabi. tsaftatacciyar soyayya mai cike da cakwakiya. ya taɓo wani muhimmin al'amari dake faruwa a zahiri. labarine...
labarine akan wani shaharerren family Wanda y daukaka Kuma aka sanshi a fadin duniya, yaudara da cin amanar wasu daga cikin family din tare da qayatacciya Kuma bahaguwar soyayya tsakanin Amaan merah da neesha merah wadda ta Zama tsanin d baragurbin cikin family din sukai amfani da ita wajen tarwatsa kan ahalin family...
labari mai tsuma zuciya da kashe gangan jiki labari mai ciƙe da sarkakiya cin amana butulci tare da son zuciya...
LABARIN UWA DA Y'AR TA WANDA YAKE CIKE DA TAUSAYI DA AL'AJABI, KUYI KUTSE A CIKI DOMIN GANIN ABINDA YAKE FARUWA.
Rayuwa komai daga Allah ne. Mutum baya cika cikkanken mumini har sai ya yadda da kaddara Mai kyau ko akasinta. Komai ya same ka daga ALLAH NE! Babu Mai baka sai Allah. Sannan babu Mai maka illa sai da sanin Allah. Rayuwa cike take da jarabawa kala kala. Hakuri, rikon gaskiya da amana da tsoron Allah na Kai wa nasar...
soyayyar iyayensu ne tayi transferring xuwa kan diyansu da basu samu damar yin aure va "haidar zahra" Soyayyar da haidar ke mah zahra ita Sanya yake ganinta tun a mafarki kafin mah a haifeta alhalin kasar su mah ba daya bace
" kin yaudareni BAHIJJA, ni zaki rainawa wayo, ki mai dani SAKARAI, ki rik'a saka wasu abubuwa a jikinki, wad'anda kinsan Allah bai Halicceki dasu ba?" Jikinta rawa ya fara yi kamar mazari, "Ahamd dan Allah kayi hak'uri." Ta furta tana share hawaye. Katseta yayi, ta hanyar d'aga mata hannu....
Ta sadaukar da farin cikin ta ga yayan Yar uwarta bayan kaddarar data fada kanta, duk kokarinta na ganin ta basu kariya ta gatanta tasu saida kaddara ta wanzu akansu,kan tayi fargar jaji bakon al'amari ya afku Wanda yasata maye gurbin Yar uwarta, Maryam kenan mace mai kamar maza!!
Labarin matashiyar budurwar data gamu d kalubale a rayuwarta.inda t zamto abar so da kyama ga alumma
Labarin soyayya mai hade da rikici, inda wasu yan biyu ke soyayya da yarinya daya amma batare data sani ba sai daga baya
MUGUN ZALUNCI Labarin Ruk'ayyatu, tana tsaka da rayuwa da mijinta Lami'do mutuwa ta raba tsakanin su, bayan wani lokaci Ruk'ayyatu ta auri Abubakar, Abubakar yanada mata Mimi, Mimi mace mai tsananin kishi, zata iya aikata komai akan kishi, ya rayuwar Ruk'ayyatu zata kasance a gidan Abubakar
Labarine wanda ya kunshi soyayya sarƙakiya ban tausayi cin amana rike addini, ilimatarwa fadarkawarwa nishaɗantarwa duk a cikin litafin ɓarawo ne.
love story labari kan tsantsagoron soyayya sa hakuri,juriya da cin amana karku bari labari
Labarin da ya kunshi zazzafar kauna gamida harkalla a tsakanin ma'aurata, tare da tsantsar makirci da cin amana na rashin sanin darajar AMINTAKA...wanda a karshe soyayya ke ko karin zama BAKIN ALK'ALAMI a tsakanin love birds din...sai ku kasance da 'yar mutan Rimi don jin yanda zata kasance.
Jiddah yarinya ce 'yar kimanin shekaru 16 wadda take wahalar rayuwa ta kula da kanta da mari'kiyarta, wani 'karamin al'amari ya faru wanda ya sauya rayuwarta gaba d'aya saidai ya sabuwar rayuwar jiddah zata kasance? INA GATANTA a lokacin da aka bi son zuciya aka turata wannan halaka? Shin a yanzu xata samu wannan GATA...
Sai daya gama lalata ƙanwarta sannan ya dawo da niyyar aurenta Shin zata amince ta aure shi,bayan ya san ƙanwarta a ƴa mace?. Labarin Sadiya budurwa mai ɗauke da cutar Sickler,wadda cutar ta haddasa mata jarabobi,ta kasa samun tsayayyen masoyi,tasha baƙar wahala da ita da ƙanwarta Afreen,kuma Allah ya ɗauki rayuwarsu...
Labarin soyayya me dauke da sarkakiya ta rashin abunda wani ke so ,labarin me cike da soyyayya me kyau da tsafta da taba zuciya,labari me ban tausayi da dadawa rai..Labarin Abbood da Nabeel,Abbood da Naadi sannan Ashraf da faa'eey,se kuma Abbood da Faa'eey ..
*BAK'ON LAMARI* Is a book which contain sympathy, honesty, love and heart touching story.
Tace "ke ni kin isheni, kin saka ni a duhu, me kike nufi da waďannan zantukan? Nace "kin sha faďa mini yadda mace ke gane tana ďauke da ciki da yanayin da ake ji, haka ma a makaranta an faďa mana ďaukewar al'ada yana ďaya daga cikin alamar ďaukar ciki. To ni yau Umma kusan wata na biyu kenan banyi ba, kuma ina jin...