ZAFIN KAI
Zafin kai????
Duhuwa itace abinda yake baibaiye da wannan ginin Ali ! Tayaya zaka yi ƙoƙarin gini akan ruɓaɓɓen tubali! Ginin da kuma yaɓen dukkaninsu ababen banza ne idan har aka samu tangarɗa awurin tubali! Tubali shine gini shine kuma yaɓe! Kayi kuskure daga wargaza nagartar tubalinka ta hanyar dasa tubalin toka a maimaikon na ƙ...
Labari mai taɓa zuciya, cakwakiya, darajar ɗiya mace, cin amanar ƙasa, kishi, makirci, soyayya.
_Sunana Barrister *Aminatu Farouk Shagari*. Ni makauniya ce, mara asali da tushe, a bar k'yama ga kowa, bansan kaina ba, bansan me nake so ba, bansan wani abu me suna jin dadin rayuwa ba._.... Rayuwa ta cike take da abubuwa masu yawa. Duk da haka bazan ce nafi kowa shiga matsin rayuwa ba, sai dai ina da tabbacin ina...
Wannan labari labarine da ya taɓo rayuwar da mafi yawan mata ke fuskanta a wannan rayuwar, tare da rayuwar kishi na gidajen aurenmu, da nuna jarumtar mazan ƙwarai da ke aiki da hankali da ilimi wajen tafiyar da ragamar rayuwar aurensu. Magidanta da yawa basa son a haifa musu ƴaƴa mata, abin kuma zai baka mamaki...
FULANI -The story of unwanted girl, she always had a strong sense of destiny...! The story of a Prince and his kingdom. witchcraft, distorted relationships, hidden secrets, selfishness.
A rayuwata ban taba neman abu nawa na karan kaina ba, duk abinda aka tsaramin shi nake bi, ko inaso ko banaso abinda suka shimfidamin shi nake bi. Haduwata dake yasa zuciyata ta fara canzawa inaji kamar samunki shine cikar buri na rayuwata..... Sai dai me? Kalma guda daya tak daya kamata ta fito daga bakina ta wargaza...
Ta tafka babban kuskure a rayuwarta... Shin zata iya gyara wannan kuskuren ko kuwa??
"Pleaseee mana Baby.....!!" ya fada cikin wata irin murya wadda ta narke cikin tsantsar qauna da soyayyah. Kaina nake girgizawa a tsorace, "Bazan iya ba. Kai fa Abokin Babana ne plssss ka kyale ni, bazan iya ba wallahi!!" Idanunshi ya zuba min wadanda suke a lumshe kamar na mashaya, dama a yawancin lokuta a haka suke...
A story of a young girl who sees the bad side of the world from both angle.. Suddenly an angel came to her rescue.. Destiny will take it place.. Will he be able to rescue her? find out in this astonishing story
LITTAFIN SAUYIN KADDARA LITTAFI NE MAI DAUKE DA SARQAQIYAR RAYUWA HADE DA KAUNA MARAR GAURAYE. SHIN ƘADDARAR WAYE ZATA SAUYA?
MAFARI...komai yana da farko, komai yana da tushe, komai yana da asali, HARGITSIN RAYUWA kan faru cikin ƙanƙanin lokaci. Duniyar daka saba da ita zata iya birkicewa zuwa baƙuwa a gareka cikin ƙanƙanin lokaci. Tafiya mabanbanciya da sauri a cikin kaddara da dai-daito
Labarin wasu mata guda uku mabanbanta asali da kaddara ta hada su a yayin da suka dauki aniyar yiwa talauci gudun fanfalaki. Sai suka fada karuwanci..duniya ta zo musu a tafin hannu har suke zaton tafiyar ta kare. Ku biyo su tsakanin Niger da Nigeria mu ga yadda za ta kaya! Mai tafiya..wani guzuri ka tanada??????