KUSKUREN BAYAby hauesh
Zara-zaran yatsun hannunta wanda suke sanye da zobina masu matukar kyan gaske da d'aukar hankali ,idona ya soma hangowa sanadiyyar motsa hannun da take tana juya...
KYAUTAR ZUCIYAby hauesh
Tsakanin kulawa da kyautatawa hallaci shine kansa a bada kyautar zuciya, lallai Babu rayuwar da ta Kai zama da masoyi dadi kauna kansa kyautar zuciya.
WANNAN CE QADDARARMU EPISODE 1by hauesh
Wannan ce qaddararmu labari ne daya faru a gaske ,sannan labari ne dake tattare da nishadartawa fadakarwa ilimantarwa, uwa uba yarda da kaddamar da ta fadawa mutun, sann...