
#1
💋KURMAN KADDARA💋by Faiza Almustapha Murai
Salon da ban yake da na saura trust me.✍️
💋KURMAN KADDARA💋
Labari ne mai tafiyar hawainiya mai cike da wani irin tsari mai tafiya da zukatan masu karatu,tafiya ce mai...

#2
JUYIN KWAƊOby Salma Ahmad Isah
Shin kun taɓa tunanin cewa wata rana rayuwa za ta muku juyi, irin juyin waina a tanda?. Tamkar yanda rayuwar kwaɗo kan yi juyi daga ruwa zuwa ruwan zafi?.
Wani hali za k...