#1
JUYIN KWAƊOby Salma Ahmad Isah
Shin kun taɓa tunanin cewa wata rana rayuwa za ta muku juyi, irin juyin waina a tanda?. Tamkar yanda rayuwar kwaɗo kan yi juyi daga ruwa zuwa ruwan zafi?.
Wani hali za k...
#2
💋KURMAN KADDARA💋by Faiza Almustapha Murai
💋KURMAN KADDARA💋
Labari ne mai tafiyar hawainiya mai cike da wani irin tsari mai tafiya da zukatan masu karatu,tafiya ce mai girgiza zukata hmmmm.Taƙaice bari na shaƙa...