#1
WATA UNGUWAby Rukayya Ibrahim Lawal
labarin kwamacalar dake afkuwa a wata hargitsattsiyar unguwa, akwai al'ajabi a labarin.
#2
JEJIN ƘWANƘWAMAIby SAKHNA03
"Kai amanu ka tashi wani yana ciremin tazugen wando ina kwance"
"Dallah ka rabu dani to ni na cire maka,ko kalan ka hana mutane bacci kawai"
Kan ya r...