
DABAIBAYI (COMPLETED)✅by Kdeey
...mahaifiyata ta 'bata tun ina da shekara takwas a duniya,... a lokacin da na dawo da sakamakon shedar kammala primary na tarar da gawar mahaifina kwance..., kawu na da...

YAR BABBAN GIDAby Kdeey
Na tsaneki at thesame time ina sonki, inajin tamkar na cilla ki ta saman bene na garzaya na taro ki gudun karki fad'a kiji ciwo~ *Alee*
♡
yacce kake nuna min halin ko oh...