BAHAMAGEby Muhammad Sulaiman Abubakar Ku...
rayuwar sa ta yarinta ya kare ta cikin hamaganci
amma a yarintar sa ilimi ya ratsa shi
sai ya samu fifiko tsakanin sa'annin sa saboda ilimin sa
tun yana dan yaro yake...
WATA UNGUWAby Rukayya Ibrahim Lawal
labarin kwamacalar dake afkuwa a wata hargitsattsiyar unguwa, akwai al'ajabi a labarin.
RIKICIN MASOYAby Rukayya Ibrahim Lawal
labari ne na wasu masoya guda biyu masu matukar k'aunar junansu duk da yawan Rikici da rashin fahimtar juna dake tsakaninsu.
RIKICIN MASOYAby Rukayya Ibrahim Lawal
labari ne na wasu masoya Masu matukar k'aunar junansu duk da yawan Rikici da rashin fahimtar juna da ke tsakanin su.