Momislam2021

Momislam2021

* TSAUTSAYIN TAUNA*
          
              Chapter 31-32
          
          
          https://arewabooks.com/chapter?id=639d8cdc8458bb2cd323c5ab
          
          
          "Eh hakane inaso ki cire duk wata damuwa da kika gani yanzu, ki k'addara komai yazo karshe, Humaira kece rayuwata Humaira kece farincikina haka kuma kece sirrina, bazan iya rabuwa dake ba bazan iya rayuwa in babu keba, kiyimin alk'awarin soyayyarki a gareni Humaira, tabbas bata san meye soba duk maganganun da yake ambato tana jinsa ne, tasan dai So shine kaso mutum, to tunda yanada kyau kuma ga abun dariya yana tausayinta a matsayinta na marar uwa da uba bari tace tana sonsa...
          
          Arewabook Momislam22
          
          Wattpad@momislam2022

Momislam2021

Momislam2021

I just published "31-32" of my story "NIDA YARINYA ". https://www.wattpad.com/1258444167?utm_source=android&utm_medium=com.gbwhatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Momislam2021&wp_originator=bscsAXfiOfRLKt6trZwo86MuxwdECWtdhLs0pI%2BZiVfF0IKr2vKRdFW2gZ5snyJu%2BW2sEcuf7%2BzMJRcnjIK4BdRL3bx0jdd0VKBo0yF7gkv7Rys0vWIj%2BiiI1znRxnEW
          
          
          Kuyi haƙuri ku duba wattpad na sauke complete masu son document kuyimin magana mata zallah pls 08141799224
          
          _Zainab Habib(Mom Islam_
          
          Pls Follow me and vote 

momislam2020