Ayshercool7724

Assalamu alaikum warahmtullah, hey guys I have something special for you, join me on my new book GABA DA GABANTA, a short story full of lessons, don't forget to vote and Comment.

Ayshercool7724

@ladyOumara akwai numberna a jikin pages ɗina
Reply

ladyOumara

@ Ayshercool7724  ina son number ki ta whatsap don Allah,i want these paid book but a nijar naké
Reply

Momislam2021

I just published "Chapter 1-2" of my story "NAKASA JUREWA ". https://www.wattpad.com/1541650527?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Momislam2021
          
          Koda ya buɗe ƙofa kai tsaye bedroom ɗinta ya wuce, tafkeken frame na hotonta ya tsaya yana ƙarewa kallo, lokaci ɗaya ya runtse idanunsa tare da cije kyakkyawan pink lip ɗinsa, tura hannunsa yayi cikin sumar kansa, a fili ya furta kayun ɗan maciji, "wallahi tallahi na tsaneki na tsani komai naki mtsw" ya fice a bedroom ɗin nata tare da bugo ƙofa,
          
          Domin samun more pages kuyi following ɗina a Arewabook danna blue link
          https://arewabooks.com/u/momislam11
          
          Ga wanda basa Arewabook ga link na Wattpad hilis ayi following ɗina 
          https://www.wattpad.com/user/Momislam2021?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends
          
          Inci arziƙin Manzon Allah a tayani sharing