
Momislam2021
Link to CommentCode of ConductWattpad Safety Portal
*NA KASA JUREWA* Mom Islam I just published "Chapter 71-72" of my story "NAKASA JUREWA"::https://www.arewabooks.com/chapter?id=6877ddee2ec018e591291bfe "Kinga tashi kije, wlhi idan har kika biye masa yayi miki daɗin baki ke kika sani, dan ɓatan watanki ya ɗauke ba shi ke nufin ki koma ga mijinki ba, ah to, wallhi ina nan babu ruwana," Kaka ta faɗa tana bin ta da kallo, sake ɗago idanu tayi ta kalli Momcy, Momcy tace "tashi kije amma fa ki kula" Har ta fito bakin ƙofa, Momcy ta ƙwala mata kira ta dawo, "zo ki ɗauki ƴarki" Momcy ta miƙa mata mimrah, Bayan ta karɓeta ta fice a ɗakin kai tsaye ta wuce ɗakin ta, A saman sallahya ta samesa yana ta kwararo adu'oi, bayan ya shafa, ya miƙe yana ninke sallahyar yana yiwa mimrah murmishi, kafin ya matsa inda Yusra take tsaye, ya buɗe hannayensa, ta matso ya rungumesu...! Zaki samu more pages a Arewabook kawai kiyi following ɗina ga link nan https://arewabooks.com/u/momislam11 Mom Islam 08141799224