Hibbahswt
Yoruma BağlantıDavranış KurallarıWattpad Güvenlik Portalı
Assalamu alaikum.
Sis Asiya ya ibadah ?
Allah ya amsa ibadun mu da bukatun mu
5years muna ta jiran ki da akida linzami
Da fatan de all this years kin gama mana book din nan,in kin fasa yin sa pls ki fada mana
Ba a wa fans haka 5 years muna ta jiran ki
In kin fasa pls let us know.
Ummuazamm
@Hibbahswt a ah kam ban yi littafin sayarwa ba har yanzu, akida linzami free ne .
•
Yanıtla
Aeasha
@Ummuazamm Dan Allah ina son akida linzami, ance ya koma na kudi. How can I get mine??
•
Yanıtla
Ummuazamm
@Hibbahswt wa alaikumussalam Alhamdulillah sis ina tafiya! Aiyuka ne da kuma kula da family ya hana ni cigaba da rubutu but in sha Allah in sha Allah zan saita bakin alkalamina nan kusa. Thank you so much
•
Yanıtla