CHAPTER 4
Sorry for the late post, you guys are not encouraging me with your likes, comment and vote, I'm will not be here without you guys I love you so much we are together, ina kaunarku kamar Raina 💗❤💗da bazarku nake rawa muje zuwa Burin Sabriya......
Sabriya P O V
Tunda safe danayi waya da farincikina abun alfaharina kuma Rabin Raina, naji wani dadi ya lullubeni, tashi nayi bayan na kammala duk wani shirye shirye, chef Nonso shine kan gaba a komai, masu aiki sun gyra koh ina acikin gidan, Larai kuwa sai hada abubuwa akeyi, bangaren baki ta clinic nayi strolling naje, masu gadi suna sintiri, bangaren nashiga naji wani kamshi, ansa turare a burners Kala daban daban daga incense palace muka siyosu, na yaba kwarai da gyran da shirin.
A bangaren mom da daddy kuwa suna zaune akan dinning, nashiga na samesu guri na samu Mai serving abinchi tanayi, gashesu nayi cikin ladabi da biyayya irin yadda akayimun koyi sun amsa babu yabo babu fallasa hakan baisa naji haushin su ba, haka Samir da Noor da Samira da Areef suka gaisheni na amsa, Yaya Sabriya yau kinzo dinning ba tareda an kiraki ba, batareda kin bata mana lokaci ba, Noor tace yaya love you are looking very happy today Wat is the secret behind this smiling face?????? Harararta nayi Don kowa da Lura kallona yakeyi yakamata kuyi sauri yau akwai school kunsan gobe Hutu NE, kuma kudawo da wuri I have a surprise for you guys, dariya sukayi da ihu, I so much love them they are behind all my happiness.....
Mun kammala komai muna zaune mommy ce ta kalleni tace hope bakon yana zuwa irin wannan aiki dasu Larai sukeyi yau ba sauki, kuma cousin dinki Sadiq yace zaizo kuma yau, wani bugun zuciya naji ya Karu, soyayyar da nakewa Sadiq mata misaltuwa ne, inasonshi sun bankai haka ba yanzu Sojane yakai matakin captain, "OK mom Allah ya kawo shi lafiya I missed him so much can't wait to see him he's an angel gashi zaizo yaga Imam wooow I know they will be friends...
Mommy kallona kawai takeyi, dakwai magana a bakinta Amman taki Fitow fili ta gayamun, wayana naji kamar Tana Kara tashi nayi na hau sama na dauka kiran iman NE har miss call biyar, cikin Tashin hankali nakira bugu daya ya dauka yace, "Hasken idanuna inaso in sanar miki ina airport in the next 1hr zan iso kaduna, anyimun Arannging mota daxai kawoni Zaria I need the address yadda zanyi using Google tracker, murna dukya lullubeni rayuwata tayi fari nace OK baby, Allah ya kawoka lfy nasan mommy zatayi missing dinka tare muke dasu su suka rakoni airport ai OK my regards to all I can't wait to see my baby.
Cikin hour guda nayi wanka nasa wani abaya da muka siyo a Cairo, bantaba sawa ba, saboda daukan ido da takeyi da walkiya, light makeup nayi just to look natural, takalmi na Aldo NASA Wanda Nasiya wajen Salma, bracelet nasa a hannu nasa wasu fashion earrings, Amir oud na fasa shine favorite Dina sai sauran, tahmir Dana fesa, kallon Kaina nakeyi a mirror nasan nayi kyau matuka, Kira naji a waya Ina kallo bada heartrob I was like zan tashi sama, securities nakira suka bude gate, matakan tsaron Dana gani tareda Imam abun yabani tsoro saboda mutum daya, daga sama nake kallon tuni nake bada umurnin yadda za'ayi, fitowan Imam yasa naji numfashi na yana neman daukewa, yasalam Mai karatu tsayawa fadin haduwan imam bata bakine nasan cewa ni mummuna ce kwarai taya zan Fara kallonshi, kyawunsa ya wuce misali kana ganinshi kaga balarabe.
Text naji yashigo
(Baby I can't wait to see you)
Sakkowa nayi Don jin koh an kammala komai mommy nagani zaune tace (Sabriya wannan ai balarabe ne a ina kika sanshi? Mommy it's a long story let me go and welcome him zamuzo mu Gaisheki, fitowan dazanyi naga ana shiga da Manya manyan jakkuna, Niki Niki ana shiga dashi falo wucewa nayi Don nakosa Inga Imam shigana keda wuya nayi tsalle na rugume shi....Vote
Comment
Like
And share
❤🔐
YOU ARE READING
BURIN SABRIYA
General Fictionlabarin wata yarinyar hamshakin Mai kudi ne Wanda ake fadenshi a fadin duniya, Allah ya azurtashi da yaya biyar Sabriya itace yarsa ta fari, babban burin Sabriya shine rayuwa da Imam a matsayin mijinta boyayyen alamari ya bayyana Wanda burinta ya Ga...