2

202 4 0
                                    

Bayan period insa ya kare, yace su biyoshi nan suka nufi staff room ya kaisu wurin principal duk jikin su kyarma ya keyi sun san halinsa sosai Mugu ne har na fitan hankali baya da imani Sir Abdurrashid shehu suna shiga office in sukayi kneel down nan Sir Kola ya fada masa abunda sukayi masa musamman aisha lambara wai tamasa tsaki yace what hissing at your teacher ya wanke fuskarta fa mari nan nuwailah ta sake fitsari zuu tana kuka itakam sulaim bata ce komai ba kanta a kasa yace a kawo masa sabbin littafai guda 3 60leaves su cika shi da sir kola am sorry I will do my assignment next time
Sannan ya fara fada you're in ss3 we're preparing you for exams but you're misbehaving right ya kalle Kola Yace ya bring their parents numbers I would love to have a word with them
Nuwaila ta fara sorry sir please sorry  tasan halin baban ta tsaneta ze mata dukan tsiya a school lambara kam Allah ya isa takeyi a zuciyar ta
Ya shigo da register a hannunsa ya ba principal nan aka kira baban Nuwaila akace ana neman shi a school
Lambara bata damu ba dan Number yayanta take sawa aka mishi magana yace to
Sai baban Suleim shima yace to yana nan zuwa
Aka tashi school iyayen suka zo baban Nuwaila yayi ta mata fada ya zaro belt zai duke ta Barista Aliyu (baban suleim) ya hanashi tare da cewa misunderstanding ne nan suka ba principal hakuri suka wuce lambara hassan ya zo dauka ya be saurare shirmen Sir abdurrashid ba..
Fuskar ta ta juya gefe tana kallon titi ta glass in mota Fuskar nan ba alamun murmushi
Suleim inji Barista
Na'am Daddy
Why didn't you do your assignment?
My book was with Nuwaila she traveled and just came back yesterday he didn't ask the reason but started insulting us and this happened tace a fusace
Calm down my suleim he's your teacher okay
Ok so want some ice cream?
Yes yace tare da murmushi ya kaita suka sha sannan ya siyo wa sauran en gidan suka nufi gida

Mommy am back tace tareda ajye jakarta a kujera ta nufi kitchen dan tasan ta na nan tayi hugging inta sannan tace ya school
Lafia kalau inji suleim
Mommy ta gaida barista tare da masa sannu da zuwa

Vote
Share
Comment

BA ZAN AURE SHI BA!Where stories live. Discover now