Ta shiga school in tana bata rai duk teacher data gani ba ta gaidashi saida sai ta hadu da principal shima ta sha mur tayi kamar bata ganshi ba ta cigabada da tafiyan ta
"Suleim suleim aliyu! Come here can't you greet?" Inji sir abdurrashidStill bata juyo ba tai wucewarta aji tana shiga ta iske classmates inta saboda school in basa tolerating late coming kadan ne basuzo ba
Ta nufi seat inta Tace Hey Aesh how far
Far far yasu mommy inji Lambara
Duk lfyl kedai Nuwaila bata zo ba
Aaah ina zata zo kila babanta ya mata duka ina zatazo Ni kinga inada hassan me rufamin asiri kema daddy na sanki be cika daukar maganganun mutane ba amman nuwaila kam hmm ba'a cewa komai
To it's okay Allah ya shirya baban nata
Amin suna gamawa sai ga Nuwaila da plaster goshi
I thought as much inji lamabara
Keep shut aesh inji suleim suka tashi da sauri suka nufi inda take tana ganinsu ta fara kuka suleim ta rungume Ta tana shafa bayanta a hankali tana sorry okay take heart
Kinga everyone is looking at us ba girman mu bane kema kinsani suka kaita rest room ta kwanta ya cigaba da kuka suka barta tayi me isarta sannan tayi ya ajiyar numfashi
Lambara tace U okay?
Gyada kanta kawai tayi
Suleim ya bata ruwa ta kurba sannan tace so tell me what happened?
Nuwaila tayi wani murmushi da yafi kuka ciwo sai tace my stepmom
Suleim ta ya mutse fuska
Yes kishiyar uwata she's maltreating me yau daban gobe daban ya baba hmm badan wani abu ba dana masa Allah ya Isa suleim. Very selfish and arrogant person wicked and strict Ni anya ma baya shaye shaye?
Lamabara tace noooo don't say that after all his ur pops
I know, ita ta min sherin sata wai na sace mata sarka shine ta fara kuka munafurci wai natsaneta halin manana na biyu this and dat shi kuma ya dauko pipe yayi ta duka na karshenta Na waje na kwana gun baba laraba matar me gadi ta fashe fa kuka wai me na mata Ni fa yar gidance banda right in baban ya mutu nikeda gadon ai Ksishiyar uwa hmmm ku gode baku dashi you guys are having a wonderful life a sweet family but for me t prefer death to this life I'm living inji nuwaila
Come on nuwaila the problem is your dad Ni kinsan me I soo much love my dad he can't do such talkless of remarrying again ke koda mom ina rasuwa tayi am fully sure dad bazai kara aure ba Inji Suleim
Lambara tace to in nawan Na ya kara me zanji uwata millionaire ce daman dalilin dayasa suke haka in suka ga matan basuda gata but as for me I don't give a fuck inji aesh
Hmm kunsan me tace masa yanzu?
Wai ina gama waec amin aure saboda namiji kadai ze iya gyarani
What! Ke Nuwaila ce zaa aa aure nan danan ta fashe da daria inji Suleim tana dariya
Amman ko matar nan ta cika to ita ubanta zaki aura ne? Kaji min er iskar mata
Vote
Share
Comment
Not edited
YOU ARE READING
BA ZAN AURE SHI BA!
FantasíaYa za'ayi na aure....... dan dangin kishiyar uwata gaskia bazai yiyu ba daddy