Episode three

16 1 0
                                    

*BABAN DOCTOR*

_SADAUKARWA GA LATE RUKAIYAH ABDULLAHI, MAY YOUR GENTLE SOUL CONTINUE REST IN PERFECT PEACE FREIND_

_SHAFI NA UKKU_

                 _SHA TARA GA WATAN TARA SHEKARAR DUBU BIYU DA SHA UKKU_




Wata kalar shegiyar dariya yaya Abbas yay sannan ya mike tsaye, baban doctor ne ya ruke masa hannu hadi da fadin "Abbas ina zaka ne? Dan girman allaah karka daketa ka gyaleta har yanzu akwai yarinta atartare da ita, komi yana da iyaka wata rana wlh koh da kudi akace tayi hakan baza tayi ba, "

Fisge hannunshi yay ya shiga gida ya fusace, ina jin shigowarahi nai maza na mike na shige dakin granny hankali tashe ina fadin "kawar arziki ki taimakeni yaya Abbas zai kasheni,"

Dagonj tayi ajikinta da yake muna good time da ita yasa tace "shi Abbas din yace zai kashe ki, yo wannan Abbas wani kalan ja'irin yarone marar tunani, ana hakane ko ko ana so dolene, wlh yau zan gansa ya shigo ya gani sai naci kaniyarsa marar tunani kawai",

Wani kalan dadine ya ziyarceni shiyasa ma na dauko jakar lollypop din da nadawo dashi na mika mata hadi da fadin "gashu kwara arziki ki dan taba koh, nima yanzun aka kawo min amakaranta",

Karba tayi da sauri tana cewa"watautakwara bazaki dena shan lollypop ba koh, duka duk yushe kika gama shan azabar ciwon marar nan likita ya hanaki amman kinki hanuwa saboda taurin kai koh? Wlh ki bi ahankali gaki daman ba kiba ba sai uban tsumarewa da kike kamar a katsaki gda biyu",

Cino baki nayi ina fadin "nidai wlh ki dena fadin kamar akatsani gida................

Tun kafin na karahe fadin abinda ke raina naji wata kalar azaba abayana ina kai hannu da niyyar sosawana qara jin wata kalar azaba, dagowar da zanyi mukayi 4eyes da yaya Abbas ran nan nashi abace jijiyoyin kanshi sun mike sosae daka kalli fuskarshi kasan cike take da bacin rai.


Da wani kalan mahaukacin gudu na shige jikin granny ina wani kalan kuka mai ban tausayi,

Ita ko granny duk abinda ta samu dukanshi take nima yana dukana kamar ya samu jaka, sai da ya tabbatar da ya farfasa min baya sannan ya dago ya kallenj cike da bacin rai yace "ga kayana can ki wanke min sannan ki dauko zanin gadona da bargo ki hada dashi tukum ki kwashe kayan dakina ki wanke dakin tsaf sannan ki maida kayan kuma wlh na baki 4hrs kiyi ki gama kizo ki sameni yar iskar yarinya kawai".

Granny ce tai masa kallon bkada hankali sannan tace "wlh babu abinda zati marar imani da tausayi kawai, wlh kaji na ranshe Abbas ka kuma dukanta sai na sabama mara tunani da rashin hankali kawai,

Fita daga dakin yay afusace yana fadin wlh kar tayi ta gani sai na maidata abin tausayi cikin gidan nan,

*********************************************

Duk abinda akeyi umman mu na zaune adaki tana jin yadda yaya Abbas yake dukana kamar jaka amman da tayi magana zaa ce bata da kara koh ace rashin kunyan yaran zamani shiyasa duk abinda zai mun bata taba ganin bakimshi ba sai ma wani kalan shuri da su keyi,

_comments and vote wattparder's pls_

BABAN DOCTORWhere stories live. Discover now