💎💎💎
*MEEMA FAROUK*
💎💎💎*NA_NAFISA ISMA'IL*
*WATTPAD_UMMUDAHIRAH**SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT* 🧝🏼
*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* 🌞
'''( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS💪)'''
/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/
*P.W.A✍️*
*SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga Shugaba adila *SAFNA ALIYU JAWABI,* Allah ya daɗa ɗaukaka ki Amin._*NO_29*
*THE FOLLOWING DAY*
MEEMA tana tashi da safe da text ɗin Umar Faruk ta soma cin karo, haka kawai sai ta ji farin ciki ya ziyarci zuciyar ta, ta karanta text ɗin ya fi sau uku, yanda ya nuna kulawar sa a kanta da yanda ya damu da ita sosai ya saka ta farin ciki, shiyasa gaba ɗaya a lokacin ta ji ta a wani irin yanayi na nishaɗi wadda ta kasa gane meye ya saka ta wannan farin cikin sosai haka, duk da gefe ɗaya kuma tana jin wani irin faɗuwar gaba. shirin ta take yi but tunanin ta na a kanshi, har ta gama shiryawa yau ta sanja shiga, haka kawai yau take son saka kayan hausawa kasancewar tunda aka ɗinko mata bata taɓa amfani da ko ɗaya ba, atamfa ce kalan ruwan madara sai aka yi amfani da ja da baƙi wajen design ɗin flower, ɗinkin riga da skert ne da suka kama ta cif kasancewar ta me diri tubarakalla, sosai kayan suka yi mata kyau suka sake haska skin ɗin ta, ita kanta ta kasa ɗauke kai daga kallon surar jikin ta sabida yanda kayan suka yi mata kyau, sai juyi take yi a gaban mirror tana ƙara kallon kanta, murmushin kan fuskar ta ya kasa gushe wa still sai juyi take yi, sai da ta gaji don kanta kana ta ɗauki ɗankwalin da ninyan ɗaurawa, sai dai duk yanda ta so ta ɗaura ɗin ta kasa, sai cikuikuiye shi take yi tana ɗaura wa tana kwance wa but ya ƙi mata yanda take so, dole ta haƙura ta gyara gashin ta ta tufke shi a ƙeyan ta, kana ta ɗauki veil ja tayi Rolling da shi ya saukar mata a iya kafaɗa, sai tayi using da black flat shoes da saman ya kasance ja, yanda ta ga kayan sun yi mata ne yasa ta ɗauki after dress tana shirin saka wa, sai kuma tayi shiru tana ɗan tunani idanun ta a kan mirror tana kallon kanta, sai kuma ta mayar ta ajiye ba tare da ta saka ba sannan ta ɗauki Handbag ɗinta ta fice ba tare da ta shafa komi a face ɗin ta baBabu kowa a parlour'n kasancewar safiya ne, sai Zabba'u wacce take ta ƙoƙarin shirya Breakfast a saman table. Ganin ta yasa ta washe baki tana cewa,
"wow MEEMA, you look so good, the stuff looks so good to you."Ita kanta murmushi take zuba wa har ta iso kusa da ita tace, "thanks. Good morning."
"Hope you are feeling well?"
"Alhamdulillah." Tafaɗa tana jan ɗaya daga cikin kujerun dainning ɗin ta zauna. Sannan ta soma haɗa tea
Ita kuma Zabba'u surutu ta soma jan ta dashi a haka har ta gama shirya komi a inda ya dace. Kana ta juya ta koma kichen
While MEEMA sipping tea ɗin take yi a hankali tana ɗan lumshe idanuwan ta, tunani ne a ranta har ta gama shanye tea ɗin ta ajiye sannan ta tashi ta wuce ɗakin Hajiya
Lokacin Hajiya na zaune a saman sallaya tana ta lazimin safe
Da shigar ta ta nufi wajenta tare da kiran sunan ta
Hakan yasa Hajiyan ta sakar mata murmushi tana kallon ta har ta iso ta duƙa a gaban ta
As usuals hannun ta ta kama ta sumbata tana kallon fuskar ta cike da murmushi a face ɗin ta tace, "Grandma good morning."
Sai da ta shafa addu'ar nata kafin tace da ita, "Morning my dear. Today you have done very well, Masha Allah you look so cute."
"Thanks Grandma." Tafaɗa itama tana murmusawa
YOU ARE READING
MEEMA FARUKH
Actiontana ganin lokaci ɗaya Allah ya jarabbe su da matsaloli kala-kala har hakan yayi sanadin tafiyan mahaifiyar ta, ta kasa yarda mahaifiyar ta zata yi musu haka ita da mahaifin ta, duk rayuwar da suka gina tsawon shekaru amma lokaci ɗaya ta rushe musu...