Borno Empire
Maiduguri, Borno State
Masarautar Borno, kamar dai kullum, ta kasanche mai chike da iska mai kadawa. Iska mai sanyi me gwanin dadi. Dogarai da bayi suna ta shige da fichen sun a Masarautar kamar dai kullum. The Amiable soft caressing breeze blew the long trees that stood tall.
The Queen sat in her favourite spot as She munched on some fruits as her elbow leaned on the ottoman beside her
Gimbiya Zarah ta rataya labcoat din ta. Ta kuma rike wayar ta kirar IPhone 13. Ta samu guri ta zauna agaban mahaifiyar ta,
"Ina Kwana, Mama." Tun da ta tashi yau, wannan ne murmushin ta na farko. Zarah dai mutum che wache bata cika san mutane ba. Bawai saboda girman Kai ba. Kawai dai ita mutum che wacche bata saba wa da mutane da wuri. Amma idan ta Saba, to baza ka kara ganin fuskar ta a daure ba.
"To likita bokan turai. Se kinga karshen Biro ko? To kede kika sani." Sarauniyar ta jefa grape a bakin da Tana taunawa. Murmushi, Zarah tayi sannan ta Mike tsaye. Ta sunbachi kumatun maman ta kafin ta dauki grape daya a plate din da ke chike da fruits.
"Bye Mum. Make sure to take care of yourself for me."
"As if." Sarauniyar ta fada kafin ta girgiza kanta babu ko alamar dariya a tare da ita. Zarah ta dan yi wata karamar dariya cause she's used to her mother's attitude by now. Ko girman kai ne, ko kasaita ne, Allah masani. Kowa dai ya San matar Sarkin Tana matukar san 'yar ta amma in ba haka ba, da anche ba san ta take yi ba
Zarah rataya Envelope chain bag din ta asaman labcoat kafin ta nufi inda Motochi sukayi convoy suna jiran ta. Gaishe ta fadawan sukayi sannan ta amsa da 'yar Murmushi
"How many times do I have to say I Hate convoys? Yara nawa suke zuwa makaranta a mota kwalli daya? Masu ma a Napep suke. Am I any different from them?"
Kan su kawai suka girgiza sannan ta Chi gaba "Ni bana son a dinga nuna ban ban Chi na da sauran mutane. I'm human, just like them. So please, all those Dogaras and convoys should leave and just give me the key. Don't protest."
Babu yanda driver ya iya da ita haka nan ya mika mata key din motan.
"Ku mai da wadan chan Motochin.", Zarah ta fada kafin ta shige mota. Ta tada ta sannan ta fiche
•••
"Lord, I'm totally knackered." Zarah ta fadi tare da dan yamusa fuskar ta kadan
Khadija tayi dariya sannan ta zauna "So they'll be a day The one and only Gimbiyar Masarautar Borno would be knackered! Wannan abin bugawa ne a jarida."
Zarah ta ja tsaki "Zaki fara ko. Kin San baki fi Karfin in fasa miki hanchi ba." Ta turo hannunta a jaka ta fiddo handout din ta Tana ta bude pages.
Khadija laughed, " Ah! Ai zaki aika! Ke da kike training da swords ba ma punching bag ba! Ina ga ki kai mun duka, Ni karan kada miya. I'm very thin that I'll fit into the smallest punching bag in your training room."
Dukkansu suka fashe da dariya kafin Khadija ta gyara murya, "Anyways babe, how was lectures? I almost chocked that lecturer."
Zarah rolled her eyes "Are you seriously asking? Lectures was boring as always. Duk ranan da Allah ya kawo lecturer din nan Asibit na ko, I'll make sure to land 10 Aspirin injections in him."
Khadija dariya tayi har chikin ta ya kusa kulle wa, "Whoa! Don't kill our pretty handsome lecturer. And besides, are you sure you're the same person that sat in that 3 hours boring lectures? What is aspirin injection again?" Khadija da Zarah suka fashe da dariya. Kafin Zarah ta dan Harare ta,
YOU ARE READING
NOT A PRINCE, BUT MINE
FantasyAna chikin haka, She invited The Emir of Sokoto's son. The prince of the Sokoto caliphate. Amma amai makon shi ya rusa katangar dana gina ma kaina, wani ne Chan nadaban ne ya rusa ta. Wani wanda babu wanda ya ta'ba tunanin zai iya. Dive into my Stor...