Written by
Maman babyStory by
Maman babyNot edited
Zaynab's house
Hajia nayi binciken da duk ya dace akan mubarak wanda yake zuwa gurin zaynab and alhamdulillahi the feedback i got was so amazing,but you never told me he's a consultant kawai kinceman dr ne,hajia tayi murmushi tace what's the difference then?alhaji muhammad yace i can't challenge you on this health personnel of yours,kinsan ance mai daki shi yasan inda yake masa yoyo right dan haka that's not a very big deal so any way tell zaynab to send him to me koda nan da next few month ne,so that we can see the next stage to take,hajia tayi murmushi tace yur angel is going to be very happy to hear this so i will definitely break the news to her,nan sukaci gaba da firansu ta yau da kullun.Zaynab ce kwance cikin blanket dinta pink tayi shuru abunta kowa yasan batada wata damuwa data wuce rashin tafiyarta,sallamar mummy ce tasa ta sakin wani lafiyayyan murmushi tana amsa sallamar,mahaifiyarta ta karaso tare da zama gefenta tana shafa side face dinta nadan wani lokaci kana tace my baby albishirinki,zaynab tace uhmm goro mum fari tas kuma,mummy tace daddynki yace ki gayawa mubarak yazo su gana koda nan da two month ne,cike da jindadi zaynab ta tashi tana like seriously mum?tace yes baby,rungume mahaifiyarta tayi ba shiri,sosai tajidadin zancen mummynta
Uhmmm i don't understand you dr ,mekake nufi?mubarak yace nasan kin fahimta dandai ba karamar yarinya bace ke you just want to hear it from me koh?lailah adams tace uhmmm toh yakanyu so nake naji ya fito daga bakinka,yace alright toh i love you,lailah adams tace no you don't,yace i really do lailah ,i promise to love you with all my heart ,lailah tace ya gayaman wannan,I can't do without you,lailah tace shima ya gayaman shi,cike da mamakinta mubarak yace wanene yagayamaki hakan?lailah adams da idanuwanta sukaci da kwalla tace the only person i loved with all my heart,mutane da yawa idan kace kana soyayya da lailah adams zasu ce karya ne ,idan kace dasu kasan lailah adams shima zaa karyata ka,no one is going to believe you,cike da mamakinta yace mekike nufi da no one is going to believe me?who are you?and where exactly are you from?lailah adams ta jinjina kai kana tace i am a nobody,guntayen hawayenta ta goge kana tace anyway i think i need to go now,mubarak bai mata gardama ba yace no problem then see you next time
Mikewa tayi ta dauki handbag dinta ta fice ba shiri,kallo ya bita dashi harta shige motanta ta fice abunta,wani nauyayyan numfashi ya saukar kana yace we have a very long way to go. But with time all will be fine ,mikewa yayi yana kokarin daukan kiran da ya shigo wayansa,no kamal kada ka damu you can just go ahead we meet at home later there's alot to discuss,umar yace tau yayi ba matsala sai ka karaso
Few hours later
I don't know where exactly to start from amma umar there's alot about this babe,ba mamaki wani ya taba mata ba dede ba ko kuma she's going through alot,umar dake kokarin shan tea din da ke hannunsa yace hmmmm tau me sunan wannan babe din and who is she?mubarak yace she told me her name is lai........bai karasaba wayansa ta fara ringing yana dubawa yaga call ne daga hospital yana dagawa akace yanada emergency,cike da takaici yace ba wani dr a gurin ne?akace no babu shiyasa,yace alright yana kan hanya,ba shiri yayi sallama da umar da yake baya wasa da aikinsaLailah ya akayi ne?lailah ta girgiza kai tana fadin bakomai manal am just tired ne shiyasa wallahi,manal tace kodai baki samu yanda kikeso bane?lailah tasa kai ta fice zuwa room dinta ba tare da ta karabin takan manal ba,manal kuwa kallo tabita da shi cike da mamakin yanayin da ta ganta cikinsa yanzu ,kasa hakuri tayi ta mike tabi bayanta
Lailah adams kuwa tana shiga cikin dakin nata ta nufi fridge dinda ke dakin nata,ta bude bakomai a cikinsa sai alcoholic bottles kala kala different types,daya ta dauko ta rufe fridge din ta bude ta dora bottle din a bakinta,saida tayi rabin bottle din kana ta karasa ta zauna akan sofa din tana lilo abunta,haka take sha tamkar tana shan ruwa,tuni idanuwanta suka rine sukayi jawur tamkar wacce tayi fada da barkono,tasha bottle uku,kallo daya zaka mata kasan shaye take kuma bige take,itama kanta reverse take tamkar wata mota tayi gaba tayi baya,ahaka dai harta zube akan sofar din tayi kwanciyarta sai bacci hannunta daya a kasa dayan kuma rike yake alcohol bottle din wacce bata karasa shanyewa ba
