Wasa farin girki.

2.6K 47 25
                                    

TABA KA LASHE,KA SUƊE HANNU,IDAN KANA BUƘATAR ƘARI KA KAWO TAKA JAKA GUDA.
Zazzafan tsakure daga littafin wasa farin girki,wanda yake cikin taskar sadi-sakhna😀😀😀😀😀😀😀😀😀😀😀😀😀.
💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼

Kaɗan daga rashin mutuncin cikin littafin..........

............Saurin yaye alkyabbar nayi ina kallonta ido cikin ido,ganin ɗan razanar da tayi ne tanan kallon lallen dayake hannuna na hotunan ƙwari da majicai na baƙin lalle anyi musu ado da jan lallene yasata zare idanu,su kansu wanda suka taho tareda dani basusan mai yake jikinba sai yanzu,surayyah ce kawai ta sani,ɗauke alkyabbar nayi daga jikina gabaɗaya nayi wurgi da itah a ƙasa,hoton macijin dayake wuyanane yah fito fili,zanen kansa yana kwance akan kinrjina wanda akayiwa ɗinkin mai buɗaɗɗen wuyah.
Tun daga kan kwalliyar da take fuskata da kuma irin nau'ina lallen dayake jikina mutum zai ɗauka daga cikin duniyar ifiritai na bayyano.
Kallon saleema nakeyi wanda tayi suman tsaye,da alamun bata san waye a cikin gyalenba sai yanzu ta tabbatar da wa zatayi zaman wani abu wai shi kishi.
Mayar da kallona nayi kan wacce take feso magana sakkanni kaɗan da suka wuce,ganin kallon bazai isheta bane yasa na matsa har inda take ina ɗora ƙafa ta ɗayah mai tsinin takalmi a kan hannun kujerar da take kai,dan dama ni ban cire takalmina ba daza mu shigo.
Fuskata nakai har wajen fuskarta,dan baifi tazarar yatsa ba na bari a tsalaninmu,ɗaga girar hagun nayi tareda kanne ido ɗaya sannan nace ,
"Ke....mekika ce maimaita naji,bazanyi taƙama da abin gidannan ba?,ke wacecs toh a gidan?da har kika samu ƙwarin gwiwar fadamin hakan,toh bari kiji na faɗamiki,tun daga kan itah matar tasa da kuma shi babu wanda ya isah yah takani,barekuma wani can banzar bazara baƙo a gidannan,itah kanta wacce kikeyiwa wannan aikin wato matar gidam ta fiki sanin wacece ni,ke bakisan komai ba a kaina,dan haka ina jan kunneneki da idan go da wasa watarana kikazo gidannan kikayi zancena ,sai na cire harshenki fiyattttt ma kuwa,.............dan haka yanzu zaki iyah nunamin ɗakin dazan zauna ɗinne koh kuma har yanzu baki shiryah faɗan suanan ɗakin ba?"

Kadan daga uƙubar littafin...........

.............a inda nake ɗaure ina jin karar takun sawun wani ruhi yana tunkarowa inda nake,dan tun daga nesa nake iyah jiyo karnin jininsa yana dukan hancina.
Tun daga bugawar zuciyarsa na tabbatar wannan ruhinne wanda yake tamkar haske a baƙar duniyata,ba abinda zuciyata take muradi sai kasancewa dashi a kowanne lokaci.
Duk da nisanta dashi yana cutar dani amma babu yanda zanyi,domin idan na kasance mai yi wa ruhin soyayyar gaskiya,toh bazan so ifiritan ta suje jikina su cutar dashi ba.
Hannuna na kalla wanda farcen yayi tsawo yana zubar da jini,ga kuma gashin kaina dayayyi wani tsayi kaman na sabuwar fatalwa,ɗaga idona nayi na kalli ruhin daya shigo ɗakin,tun daga idonsa ya nuna bayason kallona a wannan halin,saidai babu yanda zayyi,domin hakan shine ƙaddarata,wanda bana tunanin zai iyah cika alƙwarin daya ɗauka na fiddani a cikin wannan halin...........😭😭😭😭😭😭😭😭😭.

💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼
Y
To yah kuka ji ton.........,

Tsarin biyan kuɗin littafin zai kasance kaman haka....

Masu turowa a asusun banki
3131951977
(Suna:auwal sadiya)
First bank
Shaidar biyan kuɗi
07068390570

Masu turowa tah katin waya(nigeria)
07068390570
Shaidar biyah
07068390570

Masu turowa na ƴan nijer
+227 97 21 16 15
Shaidar biyah
+227 97 21 16 15

Ga duk mai buƙatar biyan ƙudinsa zai iyah biyah,inshaallah idan biyan yah tafi yanda ya kamata toh wani satin zan fara yin post.
Ina yiwa kowa fatan alkhairi.

Share fisabilillah..

*sadi-sakhna*

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Dec 14, 2023 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

WASA FARIN GIRKI(cigaban gidan gandu)Where stories live. Discover now