Chapter 24

76 2 0
                                    


💫💫💫💫
          _*MEE'AD*_
                   💫💫💫💫
            
               

    

           ***CONTINUE***

*PERFECT WRITERS' ASSOCIATION*🌞

( WE AIN'T PERFECT BUT WE'RE ALWAYS, TRYING OUR BEST TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS 💪)

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

P.W.A✍️

*THE BOOK IS WRITTEN*

*BY*

*_HAUWA IBRAHIM MISAU_*

Follow me on wattpad
👇👇👇
@hauwancyy44

 

        JINJINA & SADAUKARWA

Na jinjina na kuma sadaukar da wannan littafin na gareki babbar aunty SAFNA ALIYU JAWABI Allah ya kara daukaka, basira da kuma fasaha ya kuma kareki da sharrin dukkan mai sharri. Ameeen .
 

√√√√√ MEE'AD fan's kuyi hakuri da rashin post akan time, sbd wasu dalilai. √√√√√√

         
     
**** Pls don't forget to vote, share & comments 👌 love u fan's 💯%. 

🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️
Ina kuke masu son DATA ? ku taho da hazanri ku saya dan kuma nazo muku da Data a sassaukan rahusa idan kuna bukata

    📶 *MTN*📶
*500MB* 👉🏽 *#170*
*1GB*      👉🏽 *#270*
*2GB*       👉🏽 *#550*
*2.5GB*    👉🏽 *#650*
*3GB*        👉🏽 *#850*
*4GB*       👉🏻*#1100*
*10GB.*     👉🏻#2800*

Mai bukata ya tura ta wannan account number
👇🏻👇🏻👇🏻

3142669195 Hauwa Ibrahim First Bank .

Idan ka tura saika tuntubeni ta wannan number
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
09039285813.

Ga masu bukata akwai Glo da Airtel da kuma 9mobile.

Masu bukata suyimin magana 😍😍😍.

43 ~ 44

Tafiya suke Amrah na driving yayinda Amal ke gefenta cewa take wai ni Mee'ad zata ci amana ko" daria Amrah tayi dama tin wancan lokacin na fada miki ki kula da dukkan motsinta 'amma kika 'ki bin shawarata toga 'abinda nake guje miki, kuma zan kalli wani irin mataki zaki dauka.

Had'e fuska tayi hmm Amrah kenan ki jira kiga wani mataki zan dauka kafin ki fara yimin 'korafi.

"Shewa! Amrah tayi haka nake sonki dashi 'kawata, kice yauzan washe idona kenan ?

"Murmushi tayi tana cewa Amrah kenan kidai zuba ido kawai.

Umma ce zaune a falon part dinta kallo take tana murmushi Allah na gode maka daka bani ikon had'a hargitsi tsakanin Amal da Mee'ad. Bisa ga dukkan alama ran Amal ya 'baci sosai kuma zata iya daukan ko wani irin mataki akan abinda nace Mee'ad din tayi mata. Daria take sosai tana kuma jin dadi.

Basu wani dauki lokaci mai tsahoba suka isa gidan Hajiya parking Amrah tayi. fita Amal tayi da sauri tana cewa kinga yi sauri mu shiga ciki.

Itama Amrah fita tayi suka nufi cikin gidan hankalinsu 'a tashe.

%%%%%

Zaune suka tarar da Majeed da Hajiya a falo. Hira suke suna daria" da sallama suka shigo cikin falon kai tsaye gefen Majeed Amal ta zauna sai yatsine fuska take, Amrah ta ce ina yini Hajiya ya gida kuma ? Alhmdlh Hajiya tace kafin ta dawo da kallonta ga Amal.

MEE'ADWhere stories live. Discover now