4
Da kyar ya fita acikin tashar sabida cunƙuson motoci da suke shige da fice,haka kawai yaji ransa ya mugun ɓaci dan abu kadan yakan iya bata mai ransa wani lkci,tunda yahau kan titi ya rinƙa sharara gudu batare dama yasan ina ya dosa ba baijin kuma zai iya komawa gida ynzu,tsaki yakeja aransa shikadai yana furxan iska ta bakinshi yana fetsarwa waje,ya rasa meye takamamme ya ɓata masa ransa,a hnkli ya limshe idanunsa snn ya bude hannunsa dake kan stirring ya buga yace "damn it" daf yana kkrin shan kwanan anguwar GRA wayarsa ya dau ruri da kmar bazai kulaba can ya dauka a gaggauce
Kallo daya yay mata yaga Unknown caller ne akan screen,tsaki yaja snn ya jefar agefe yy banza da ita tacigaba dayi yana driving dinshi ahnkli,after like 2 more misd calls ya juya ya kallo wayar,ajiyar zciya ya sauƙe Cikin samar makansa nitsuwa ya sassauto da tuƙin dayakei sosai snn ya jona wayar da speaker.
,ba sallama ba komi muryansa a makurar shaƙe yace"Who is dis?..daga dayan bangaren akace"marar mutunci kawai..lumshe kyawawan idanunshi yay ya saki malalaciyar murmushi datazo mai a bazata bayan ya dago muryan mai maganan, babban abokinshine saheeb madugu, his one nd only best friend in the whole wide world sassauto da voice nashi kasa yy kamar bashi ya shaƙeshi yanxun ba,ahnkl yace heyyyyy mr
Saheeb..my guy how far na,Wallh yanxu nake tunanin nemanka,."daga dayan bangaren saheeb yaja tsaki mai tsayi acikin yanayin dariya "Kaidin ne kake tunanin nemana?asifff i dont knw u,abeg tsaya anan da ƙaryanka waye baisan kaba TEJ?Mama boy kawai, yana fadin haka ya yy yar dariya dan yasan da easiest way to annoy him is to call him dis name "mama boy"
..jin baima kulasa ba yasashi cigaba da maganan sa normal dan inda sabo ansabayin haka..yace"so how far na kana ina ne?yanzu na diro nigeria fa, there is serious problem mama boy u need to see me Asap,kaji mamaa boyyy,so where r u now?..ajyr zxcy TEJ ya sauƙe cikin shanye shirmensa yace "no where"kai kana inane ynzu?..kafin ya amsa shi cikin datsar numfashinsa yace just send me ur location gani nan xuwa dama akwai wata muhimmiyar maganan nima danakeso mu tattauna akai,da mamaki a yanayin saheeb yace okay amma lpya daiko,ya taɓe bakinsa akasalance irin in nazoma aizakaji,murya kasa kasa yace lpya lau,with much sight relieve saheeb yace aright sai kaxo toh ina gida ina jira,baice komi ba ya katse wayar.Ajiyar zuciya ya sauƙe har ynxu wayar tana hannun shi ya riƙe duk tunanin yazai fara tattauna fears dinshi da saheeb ne,ya jingina bayanshi da kujera ahankli yy resting mind dinshi,after like 3mins of silent thoughts, ya murxa kan motarsa a slow ya nufi hanyar gidansu saheeb yana tukin a hankli kamar bazai yi ba,after 30 mins of driving ya iso kofar gidan
Babban gidane ƙirar gidan yan siyasa,gidan yaji security ciki da waje,ya iso lokcin duk yan ƙoram da mabarata sun mamaye waje ana kwalema dasu da jamian tsaro da Alama baban su saheeb din ne ya dawo nigeria,saheeb dan gidan masushi ne,suna da abunda ake ƙira kudi da gata,mahaifinsa both business/ politician ne he is curently a member house of represntatives
Yau gaban gidansu babu matsaka tsinke ancikka da motocin yan siyasa koina Ana jiran fitowarsahorn Tej yyta doƙawa a bashi hanya ya wuce yaga bawanda ma ya kulashi Wani space yagani agaba yana Allah Allah yabi wajen ya wuce wani hilux cike da gayu suka datseshi,frm no wher yaji kiii iiii har ansha gabansa aanyi parking,baki bude yana kallon su suna dira da sanduna da adda "sai oga...sai oga...sai oga abamu hanya kai,tuni samaruka suka cikke kan hanyar da kyar yaja baya baya baya harsanda yaji yakai karshe "shit, ransa a mugun bace ya danna horn da ƙarfi cikin masifa shikadai yana cewa "what sort of rubbish is dis? Wani runtse idanunsa yy snn ya bude ya ƙara danna horn mai ƙarfin balai tamkar zai tsagawa kowa konne "bunch of idiots!!!Ya leƙo ta windon motarsa ya furta hakan cikin masifa kamar zai tashi sama meye haka Da Allah kubawa mutane hanya su wuce...garori kawai!"daga masu kallon sa a gatse sai masu maida masa martani acikin yanayin neman ayi,bai tsaya jin kowa ba ya koma cikin motarsa yay winning glass ya cigaba da danna horn,
Tuni yy drwing attention security da mutanen dake wajen kowa najan tsaki sabida dashi"wani dan bura ubane wannan?kutumar babban bura ubansaaa zai gwada mana danyen kaine eeehhhh waye wannan....dan gidan uban waye....bammm bamm bammm yan tarar aradu da ka suka hau bugamai jikin motarsa "malam Dallah kana cikamana kunne,yadda kaxo nan fa haka kowa ma yazo ubanwa zai aje maka hanya?inkasan kacika marar kunya ka bude motar kafito mana who are u dan ubanka? Aranshi yace"who want to know who i am,wayarsa kawai ya dauƙa ya kira layin saheeb akacemai not reachable,Kyam yy cikin car din idanunshi a lumshe hannunshi nakan horn din"Baidena danna horn din ba,shide kawai abasa hanya ya wuce and he wants it right now saboda wann jinin izza da mulƙi dayakei mamaya ajinin' jikinshi,akwai wani natural abu dayakesa shi ji dakanshi,sumtimes u feel too big at certain level,but not proud, if he wants sumtin he wants it to go his way nd nothing else...
YOU ARE READING
FITAR RANA
General FictionThis is a short, hopely amazing story of a witty-smart girl wasimé Aliyou in her love_hate relationship with her biggest critic yet wildest fantasy,i hope u'did enjoy it. #wasimé #Taheer #saheeb