*FITAR RANA...*
_......faduwarsa_BISMILLAHIRRAHMANIRAHEEM.
Nagode kwarai da yadda kuka ƙarbi littafin nan masoya na..
No 5
A gigice bilti tabar kan dinning table tayo kanta tana kkrin tattabata, ahnkli ta furta innallilahi wa inna ilaihi' rajiun,sunanta ta shiga kira a gaggauce tana cewa"wasimé?..wasimé..was...Da s'auri ta kuma dago idanuwanta sama ta kalleshi sai taga har ya dauƙe kansa akansu ya mayar dakansa gefe kamar baisan ma anayi ba yaja ya harɗe hannu.
Ajiyar zcya bilti ta sauke dan hakan da yayin bashi zai hanata tanka mishi ba.idanunwanta duk nakan wasime datayi mashak abar atausaya
..muryanta na shirin rarrabewa dan tsorata tace,"habawa Taheer, wasimé yarinya ce fa kamata yay mu bita ahankli bakayita mata tsawa ba.yanzu dubi fa!just look at her right now ynxu hakan dakai yy daidai?arayuwanshi Yana balain respecting bilti dan haka shiru yy bai tanka ta ba.ƙara tamke murdaden fuskan shi yy yanamai tauna jajayen laɓɓan sa yanayin koinkula dasu dama duk abunda ya shafe lamarin..
Itama dauƙe kanta tayi akansa dan tagama karantar halayyarsa tun yana dan ƙaramin,shi in yan rashin mutuncin suna nan baiji bai gani.tattaba chest din wasimé bilti tashigayi ayanayin tsorota da yanayinta. hannunta ne ya fara karkarwa shidakansa sabida ganin sandarewar da wasime tayi snn bata fidda koda dison numfashi,ɗa kyar ta hadiyi yawu a makwronta kirjinta na tsananta bugu batare da ta kallesa ba ta cemishi
."taher kayi wani abu mana she is not breathing fa..!
shiru yy dan kuwa ajininsa akwai wannan izzan da sassanyar mulkin najin ko zucyarsa tanason aikata abu a fili saiya dingajin baiya iyawa,hankalin bilti sosai ya tashi,..tana tattaba wasimé tace...ya Allah!!!sunanta kawai ta cigaba da ƙira "wasimé?wasima?tanayi tana dan jijjigata dan ita aganinta sumewa wasimen tayi,sanda ta jijjigata kusan sau babu adadi snn tafara danna mata kirjinta ahankli tana mata blow out fuuufuuuuu tana fura iska ta bakinta mouth to mouth tay mata amma shiru bata farfado ba harta gaji ta dena tayi zugum..ɗaga ido da zatay sai taga wayam babushi awajen,bata hankara ba ashe har ya bace bat ya barsu kamar anyi walƙiya an dauƙe,da sauri ta miƙe tsaye agaggauce cikin waiwaye ta nifi kitchen ta debo ruwa a kofi ta watsa mata a fuska amma shiru duk ta rasa yadda zatayi da ita gatanan mashak abar tausayi duk ta sandare kmar babu wani rai ajikinta,daukarta tay cancak ta rungomota a kirjinta tana shafa gadon bayanta ahankli.
jeka ka dawo takeyi da ita a hannun nata thinking weda suje asibiti kawai dan ita kam bata da wani dabaran taimako da zata iya bata cikin gaggawa,to gama likita agida amma sai yaki kulasu whats the point of going to the hospital?tasan in madam dinta taji wannan labarin hala zata tuhumeta tace meyasa bata tursashi ba.
besides dama can sun saba taher din shiyake duba lpyarsu in emergency ya taso musu a gida,aradu da ka kawai ta tara ta doshi room dinshi tare da yarinyar a hannunta ayayin data rungumeta akafadarta,a zcyrta sarai tasan kalar masifarsa.abu kadan yake irritating dinsa halayyarsa kuma baibar kowa ba. hala itama yau tasha masifar akan wasime amma ba wani abun damuwa bane inde zai taimaka din...
tana isa daf bakin kofar sa ta sassauto da sautin muryanta izuwa mail sanyi tana mai magiya tace taheer, Tej?shiru ba amsa ba,"tej pls d girl is still uncounsious she needs help dan Allah ka fito..still shiru,tace"nasan batayi daidai ba amma ai bazamu biye mata ba abeg u to understand her she is just a child. taher kayahakuri mana dan Allah ka dubata yaro fa lallabarsa ake farayi kafin azare mai ido, Dan Allah kayi hakuri ka dubata ta farfado dan darajar iyayanka kayi hakuri kaji!?
wani tsam yy yanajin evry bit of wat she is saying ayayin da yake tsaye gaban drawing board dinsa hanklinshi kwance yana dan gyare gyarel ajikin zanensa da pencil ya riƙe a hannun shi..
YOU ARE READING
FITAR RANA
General FictionThis is a short, hopely amazing story of a witty-smart girl wasimé Aliyou in her love_hate relationship with her biggest critic yet wildest fantasy,i hope u'did enjoy it. #wasimé #Taheer #saheeb