🍇🍇 _ABDUL MAANII_🍇🍇
Story& written
by🍇@shoush_
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c'''MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUNM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITER'S✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITER'S EVER💖 '''
*ALƘALAMINMU ƳANCIN**PAID BOOK*
wannan littafin na kud'i ne i ba kyauta bane idan ta account neh zaku biya #300 idan Kuma katin waya ne #300 zaku biya kudin ku ta wannan account din 3182414331 Sharif Aisha Ismail first bank , Zaki turo Shaidar biyanku ta wannan lambar 07069793061 Kokuma Kati a layin, Banda VTu Sai kunxo ....*PAID BOOK*
🍇 _Abdoul maneou_🍇
FREE PAGES 1to2
NETHERLAND
(AMSTERDAM)
11Oclo'ck pm
___________________ "Maan" "Maan sunan da yaga ma karaɗe gaba kiɗaya ilahirin hotel din
"Anantara Grand hotel krasnapolsky" AMSTERDAM kowa burinsa yaga wannan attajirin matashi kuma shaharren mai kudin nan da ake kiransa da "Man"
domin abun alfahari ne a wajen su ace yau sun haɗu da wanda duniya take nema ta tattauna dashi,
wannan babbar dama ce agaresu da gaba kiɗaya ilahirin jama'ar wajen, kuma dole ne suyi amfani da ita, haske camera's kawai kake gani ta ko ina,gurin ya tsaru iya tsaruwa an ƙayata shi da kayan a latu,wasu mutane masu baƙaƙen kaya ne suka fara shigowa cikin baban hotel ɗin da bindigu a hannunsu, kowanne sanye yake da black shades a idanuwansu,
suna sanye da black suites ajikinsukusan mutane talatin ne na bodyguard suka fara wucewa sannan nafara hango mutumin da ake yi wa wannan rakiyar, wani matashin bature ne wanda a ƙalla zai iya kaiwa shekara 35 a duniya, sanye yake da blue din suite ajikinsa tare ta black necktile a wuyansa,
tafiya yake cikeda izza da jarumta yana ɗagawa mutane hannu,sai dai fuskar nan a murtuke take babu alamun fara'a a tare dashi, har sai da ya isa gurin da aka ta na da domin sa , ta ƙasa_ƙasa yaƙarewa mutanen gurin kallo for 30sec.sannan ya kauda idanunsa daga garesu
"mai gabatarwa neh ya karbi loudspeaker yafara buɗe taron, sannan suka fara gabatar da abunda yatarasu akan wani babban kamfanin motoci mai suna Albert heijn A&M motor's da Maan ya buɗe
,"yau ne ake bikin buɗeshi bayan mai jawabi ya gama
aka buƙaci Maan da yafito Maan yafitocikin tafiyarsa ta ingarman na miji yafito ,ko tafiyarsa ta isa ta shaida maka shi waye cikin harshen nasara yafara sanar da abubuwan da suke cikin babban companyn sa
ya sanar da mutane farashin kayayyakinsa da duk abinda yakamata yafada musu,,ƙarfe 1:00 taron ya tashi bayan tarin kyaututtuka sa yasamu, amma Inkaga mutane zaka dauka cewa da rana neh haske ya wadaci ko ina,kowa da yake gurin burinsa yasamu yayi hoto da Maan domin yana cikin mutane goma da suka fi kowa kuɗi a aduniya ,
turawan da suke wurin sai miƙo masa littafin su suke yana signing aciki, cikin hanzari bodyguard dinsa suka tare ko ina saboda suyi saurin zuwa gida, daga yanayin da uban gidan nasu yake ciki ya nuna tsantsar gajiya a tare da shi
direct gurin motocin su suka nufa kirar range rover 2022 baƙaƙe wuluk sai sheƙi suke an rubuta A Ulfat Tycoon ajiki ,
yawan motocin zasu kai 36 dukka ansaka tycoon,
a hankali motocin suka fara cinna hancinsu akan kwalta ta hanyar Toronto high way domin su isa gida,
da gudu_ gudu suke tafiya duk inda suka wuce zakaji samari suna "Maan"
har suka iso unguwar su
unique detached Amsterdam,
wani babban mansion ne a gidan wanda kafin ka isa cikin gidan wani babban roundabout ne a tsakiyar gidan
sannan kayi tafiyar 20 minutes shine zaka shigo ciki asalin gidan
YOU ARE READING
ABDUL_MANI
RandomTYCOON a business person of exceptional wealth, power, influence.....rich man