Chapter 35

41 2 0
                                    

Typing💻
21/08/2022
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
  🍇 *ABDUL MANI*🍇     
      🍇 *TYCOON*

   Story & Written
      

      By

🍇🍇@ashoush

I dedicated this page to Maryam shariff❤️🌹🔐

🍇 _Abdul Maneou_🍇

FREE BOOK
PAGE 81to82

Alhamdulillah naji sauki ina godiya a gareku masoyana, na Sami sakonku ta PC wasu ta group nagode da adduoinku, Allah yabar zumunci.

___________Hira sosai suke cikin walwala da nishadi.

Karfe biyu suka tashi gaba-daya domin suyi sallah, "kuzo muje kuyi sallah" SAMHA ta fada tana kallonsu, mik'ewa duka sukayi da niyyar binta, "mudai bamu gaji tsiya ba, kuma ba ma cushi".

Kallonta su kayi duka da mamaki dauke a fuskansu, musamman ma LABBO da ranta yake a bace tun abunda SARINA tayi musu.

To gillitsi, fitsararriya sannu yar masu hannu da shuni waye ya saka baki dake??? waya kasa dake balle ki dauka" Labbo ta fada tana k'arasowa wajen da take, "ke ni banson hauka da kauyanci" itama Iraj ta fada tana harare_harare, da sauri labbo tayi kanta da niyyar zabga mata mari, duk abinda zai faru ya faru, "yaffu Labbo fatu fimo anani?" bari Labbo kada ki daketa, Samha ta fada daga gefe tana kallon LABBO.

Sauke hannun ta Labbo tayi tana huci tare da girgiza kai, "da nake Labbo ba yanzu ba, kifita sabgata da ta yar uwata babu ita babu ke".

"Mtswww ya'yan talakawa" iraj ta fada tana wucewa daga wurin.

Da kallon su MADEEHA suka bita, "dan Allah Aunty SAMHA kiyi hakuri kinji" murmushi ta kakalo musu "Ahhh habadai babu komai fa rashin sabone" ta fada tana yin gaba suka bita a baya.

Madam Labbo kuwa fita tayi daga sida din gaba-daya, side din SARINA ta nufa dan tayi alkawarin sai ta koya mata hankali.

Cike da sabuwar nutsuwarta take tafiya, har tazo part din ta tsaya, shiru tayi na wasu mintuna kana ta zagaya ta baya, daff da wajen windown su ta fara jiyo wani sauti da yake sabon abu a wurinta, kara daga kafarta tayi don ta isa wurin window da wuri "ya mujibadda'awati" ta fada tana tana ja baya da sauri tare da rufe idonta, tana runtse ido, zamewa kasa tayi ta zauna "dama yar iska ce, amma menene wannan??" take tambayar kanta, sam bata da amsar wannan, mik'ewa tayi don ta sake lekawa ko zata share na kanta tantama da takeyi akai.

"Innalillahi wa'innailahi raji'un" ta fada lokacin da ta sake lekawa SURY ta gani akan SARINA, yayinda wata daya daga cikinsu kuma tasa pussy dinta a fuskar SARINA.

Da sauri ta bar wurin, har tana ganin hajijiya, tafiya take bata masan a ina take jefa kafarta ba, gaba-daya she was in shocked, "menene wannan abunda SARINA suke???".

girgiza kanta tayi ko zata dawo tunanin, holding din hannunta tayi a kirjinta, kana ta cire sai kuma ta fara sauri, tafiya take kawai bata masan inda take jefa kafarta ba.

Ji tayi an fizgo hannunta, da sauri ta juyo tana kallonsa kamar statue, cikin zuciyanta take cewa "kodai ta fada masa ne, nooo karki fada masa, but she was confirming about what she want to say, but she couldn't know how she was saying these words to him, to yayane ma zai dauki abun how can she say he's bride is......." jijjigata ya sake yi kana, ya zura mata fararen idanunsa yana kallonta, hannun ta ya kama zuwa wurin motarsa ya hard'e hannunsa a kirjinsa yana kallonta, "ke what's wrong ko kin haukace ne???" ya fada yana danle mata leben ta da yatsansa.

Da sauri ta dawo cikin tunaninta tana shafa wurin daya dalle mata, "tabdi chakwakiya kenan, me zai faru idan MAAN ya koma gida yaga abunda yake faruwa, Noooo ya kamata nayi wani abu, ba yanzu nake so ya sani ba" ta fada da sauri a zuciyanta, kana ta d'ago kai tana hararansa "A'a ba haukace wa nayi ba har duka nake kaiwa" ta fada tana ya tsine masa fuska.

ABDUL_MANIWhere stories live. Discover now