page 2

5 0 0
                                    


*Naudhun*

Page2
Cen gaban nin asuba da misalin karfe 4na asuba na dawo wurin domin duba yaya yarinyar da wannnan tsohon suke ciki koda nazo babu wannnan tsoho babu alamansa dakunan gaba daya saman su sun rufe kamar basune suka fafeba daxu.ita kuwa baiwar Allah tanan kwance abunta tanashan baccinba koda na sake leka dakin still kowannnensu alamun sanyi yakejii har yanxu duk da rufin dakin na nan yanxun amman hakan bai hana musu jin sanyinsa.
   Zaune nake nasata agaba da tarin tausayinta acikin raina,saita fara mustu 2 alamun tanason farkawa daga baccin.da adduar tashi daga bacci abakin ta tabude idon
"Alhamdulillahi -lazhi-ahyana-ba'ada ma ama tana wa ilaihinnushur.(yanada kyau ace kowane musulmi yakasan ce yasan wannnan adduar kuma yana kokarin yinta).duk da duhun asuba hakan bai hanani kallo muku idonunta masu matukar haske da masaikaitan girma(mashaAllah) sede bnsamu damar karewa fuskarta kalloba sakamakon duhu.mikewa tayi tsaye tare dayin mika tana me ambatun Allah dajin muryarta kasan hausa be ishetaba yar butarta naga ta dauka ta shige dan kewayensu cen babu jima wa she gata tafitu ta tsugunna domin yin alwala,mikewa naga tayi alamar cewa ta kamallah alwalar tata saita nufi bayan bukar koda na leka dan ghana most go dintane tabude domin ciro abun sallah da hijab dinta,ta shinfidesu tana me tada kabbara.kodanaga haka nima saina tafi domin gaba tar da tawa ibadar (ra'akatul fajr tana matukar falala domin falalar ta tafi dunia da abunda kea cikin ta) tana cikin zaune neh aka fara kiran sallar asuba bata mike awurinba saida ta gabatar da sallan ta duk da karancin shekaru irinna yarin yar hakan be hanata ruko da addinintaba.jkn motsi alamar mutum ze fito daga bukkar se tayi saurin boyewa bayan bukkar tana lekowa domin ganin wanenene kea shirin fitowa koda taga malam jauro neh sai tayi saurin fitowa taxo ta tsugunnna gabansa tana cewa bappa awali jam(bappa ina kwana) tana me sakin dan murmushinta duk da bana kallon fuskar ta amman murmushine me matukar kyau kea bayyana afuskarta saurin dagota yayi yana amsa gaisuwanta tare da tambayar cewa ya ta kwana yana me matukar jin tausayinta acikin ransa domin yasan cewa tana shan azaba wurin matarsa.cikin yar hausarta take basa amsa da lapia lao...kinyi sallah kuwa? Ya jeho mata tambayar sunnar da kanta kasa tayi alamar biyayya tareda matukar kunya tace masa tayi domin tasan abunda xe fada mata...mesa baki tadaniba? Ya sake tambayar ta se tayi murmushi kawai.bakomai bappa.Allah yamiki Albarka tareda ficewa daga gidan domin zuwa masallaci duk da ya makara. Wani sanyanyan ajiye zuciya ta sauke tare da tunanin abunda yasa bata tashesaba illa jiya inna ma'u Tamata warning akan cewa idan ta kara tadasu suna bacci saita mugun saba mata.

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Dec 27, 2022 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

NaudhunWhere stories live. Discover now