_who doesn't love a romantic college love story ? Don't afford to miss this chance.🤪 Love is considered to be both positive and negative, with its virtue representing human kindness, compassion, and affection, as "the unselfish loyal and benevolent concern for the good of another" and its vice representing human moral flaw..💕_
Labarin KI KULA NI!! MALLAKIN ZUCIYAH labari ne daya tabo rassa da dama na rayuwar dan Adam. Domin tun ran gini tun ran zane. Dan Adam baya taba canza kaddarar sa. Akwai kauna tacacciya marar gauraye aciki. Me tattare da KULA da ke ta'ammalli da MALLAKIN ZUCIYAH..💕
kudin sa nera 400 ne... Zafafa duka biyar din Kuma kudin su iya pages 1200. Documents idan an kammala kuma 2,000.
YOU ARE READING
KI KULA NI!!! (MALLAKIN ZUCIYAH)💞PAID NOVEL..
Aktuelle LiteraturTUN RAN GINI TUN RAN ZANE... LABARI MAI TAFE DA WANI SALO NA DABAN. WANDA YA KUNSHI RASSA DA DAMA NA RAYUWAR BIL ADAMA. KUMA BABBAN JIGON LABARIN ZALLAR KAUNA CE WANDA ALLAH KE DASAWA ZUKATA..💞FIND OUT MORE IN....... KI KULA NI (MALLAKIN ZUCIYAH)💞...