*A DAREN AURENA*
_SABON SALO_
BYMissDmk✍🏻
_THIS BOOK IS BASED ON TRUE LIFE EVENT, SANNAN DALILIN DAYASA NAYI SAME NAME FOR THE TWO NOVELS AKWAI SIMILARITIES BETWEEN THE TWO, MAI LABARIN A DALILIN KARANTA "A DAREN AURENA" YASA ITAMA TAJI TANA SO TAYI SHARING NATA LABARIN_
#PLEASE TAKE NOTEPage 5
Ya tsaya Cike da mamaki yana kallona..
Harna gama bai dena kallona ba, da kyar na mike na fara kokarin tafiya daki,kawai sai na ji yace
Are you pregnant Aisha...?
Duk da jirin da nake ganni be hanani cewa No, period cramps ne, nayi maganar ina rike da cikina....
I prayed so. Coz dan ba yadda zanyi na raina cikin wanni dan iska a cikin gidana, yana gama fadin haka ya fice...
Kuka na keyi har na isa daki, da hawaye na karewa da tuni nawa sun kare, shiga toilet nayi wanka bayan na gama gyara jiki na, na canza kaya na nufa kitchen, na gyara gun tsaf kafin na fara aikin dake gabana inayi ina toshe hanci, jin ba zan iya controlling amai ba na nufa hanyar fita, na fara yunkuri amai amma ba kome, jiki ba kwari na koma daki, kiran Mimi nayi a waya da tazo, cikin kankani lokaci sai ga ta, ta iso..
Cike da tausayawa tace Sannu Aunty, Allah ya baki lafiya, idona dake cike da hawaye nace Mimi ko dai mutuwa zanyi?
Haba Aunty wanni irin mutuwa kuma, mutuwa ai ba yanzu ba, sai kin haifa mana yara shida..
I wish so Mimi, but I don't think I'd be alive anymore, I don't have any hope left in me now Mimi...
Aunty Dan Allah ki daina fadin haka, na san Ummah ba son ki ta keyi ba,amma na san Hamma ya na sonki sosai Aunty..
Rike hannun ta nayi gam, nace Mimi ki tayani da adu'a ina cikin wanni hali..
In shaa Allah, amma kema ki kama Hasbunal Lahu wa Ni'imal Wakiyl".
Aunty a Lokacin da abubuwa suka yi zafi wa Annabi Ibrahim (A.S) har aka jefa shi a cikin wuta me tsananin zafi na tsawon kwanaki 8.
Manzon Allah (S.A.W) yace da aka zo za'a jefa Annabi Ibrahim a Wutar sai yace "Hasbunal Lahu wa Ni'imal Wakiyl" sai wutar tayi Sanyi, Sanyi na Aminci inji Allah.Idan Hasbunal Lahu za tayi sanadin wuta me zafi tayi Sanyi a zamanin da? kina ganin Hasbunal Lahu a yau ba za tayi sanadin sanyaya matsalolin ki a yau bane?
Rike Hasbunal Lahu wa Ni'imal Wakiyl kiga ikon Allah, indai zaki dage da juriya wajen karanta ta sau adadi me yawa a kullum. In shaa Allah, Allah zai yaye maki damuwan ki.Nagode Sosai Mimi, nayi magana cikin taushin mirya kafin nace, please ki taimaka ki karasa min girki zan gaya miki yadda za kiyi..
Toh Aunty, Mimi tayi maganar tana mikewa, kafin ta bar dakin...
4pm
Har angama girki an ajiye a kitchen, ta deba nata taci, nide sam ba appetite sai Malt kadai nake iya sha...
Bayan Mimi ta tafi, na kira Aseeya face time, bugu daya tayi picking da Hello Amarya
Oh no, Easha you looked pale why?
I don't really know Seeyah, I just don't feel well, I've checked my bp and sugar both are normal but Seeyah I think this sickness has something to do with our last discussion..
Have you seen your period Easha?
No, not yet but I'm expecting it this week, I said this while trying hard to control my tears..
Well we should wait until your Period day, ko kuma kije nearby hospital for diagnosis and treatment maybe zai fi, da ace ina nan ne da har gida zan zo na duba ki..
I know, but matsalar ban fara fita bane, kuma bana so ya san halin da nake ciki sai na tabbatar..
Easha kina numfi tun waccan incident din, ba wani abu da ya sake shiga tsakanin ku? Duk irin wannan soyayyar da Mujaheed ke nuna miki?
Na gaya miki ai, yace he won't do it again until when am mentally and physically stable enough to take him...
Seeyah sighed deeply before sharing some ero** tips with me...
I was dumbfounded and loss in thoughts, saida tace Easha are you there?
Yes Seeyah, thank you. Bye. we'll talk later, ina fadin haka na yanke kiran, ina yanke kiran text insa na shigo.
"Ki fito sun iso..."
Ina karanta text na mike na dauki hijab na zira kafin na fito, Sannu da zuwa na fara masu kafin na gaishe su..
Cikin zolaya Dr Sadiq yace idonki kenan ta Mujaheed?
Sunkuyar dakai kawai nayi ina wasa da yatsunan hannu, can nace bara na kawo maku abin sha. Ina fadin haka na na nufa kitchen..
Sadiq yace shege mutimin nan, daman na san ai ba zaka yi sanya ba, toh wannan soyayyar da akaci ace bamu ga result da wuri ba ai dole a tambeye ku..
Mujaheed furrowed his eyebrows before saying what result?
Congratulations Dude, we soon gonna be called Daddy.
He's eyes became cold as ice, please Sadiq I ant ready... Bai karasa magana ba na kawo masu abinci da sha
Sannu da kokari maman biyu Sadiq yayi maganar yana murmushi
Ji nayi gabana ya fadi yace rass, kamar ance na kalle JayD, wani irin kallo yake min da yasa hajin cikina kadawa, ba shiri na bar gun...
Sadiq baki abin magana Habib ya fada, Sadiq yace to aiki na ne idan ban gane masu ciki daga kallo daya ai a tambaye ni..
Mujaheed ya Mike a fusace ya nufa daki, ko sallama beyi ba ya fado dakin..
Are you pregnant Aisha? He said this while giving me a long cold glance
I am not pregnant but if you don't believe me then we should go see a Doctor..
Yes we should, and if the result came out positive Hmmmm that wl be the end..
Cikin Rawan murya nace end of what precisely? JayD?
End of us. Yana fadin haka ya juya zai wuce na yi saurin rike masa hannu, na durkusa gabansa nace Dan Allah dan son da kk wa Annabi kar ka tozarta ni a idon duniya, Mujaheed ka duba son da nake maka kuma ka duba irin hallacin da nayi maka? I cut all ties with my family for you, I stripped of my dignity for you...
You shameless woman how dare you say this to me? He roared out of anger..
My jaws almost dropped out of shock, JayD? Are you really the one..?
Baice dani kome ba ya fice daga dakin a fusace...
Inna lillahi wa ina ilaihi rajiun
Hasbunallah wani'imal wakyl Ya Allah kana kallo. na san bani da kowa sai Kai, Ya Allah ka fidda ni daga cikin wannan jarabawar da nake ciki, na karasa magana ina kuka mai tsuma zuciya..8pm
Ina ta fama abu daya, ina samar khimar ina ta kai wa Allah kuka na, ina cikin haka ya fado dakin yace ki fito mu wuce..
Saurin goge hawaye na nayi kafin na mike na bi ba yansa, near by clinic muka nufa...
Mun zo yin HIV and pregnancy test yayi magana kamar bai san wanni abu dariya ba..
Cike da mamaki nake kallon sa, nayi saurin hadiye kukana, nide binsa kawai na keyi duk inda yayi ina biye da shi har muka issa lab din, bayan minti kadan na fito..
Excuse me Nurse we should be expecting the result when? yayi maganar Calmly..
Idan kana da kudin biya zaka samu result inka nan da hour biyu amma in kuma babu sai gobe da misalin Karfe 9 na dare, Nurse tayi maganar cikin issa..
How much?
10k ta bashi straight answer, ba shiri ya fito da kudin ya bata...
Cike da mamaki nake kallon sa, daman yana da kudin shine ya kasa sayamin magani na? Kuma yake kin yin cefane?
2 hours later
Lab Tech ta kawo result din tana murmushi, tace congratulations Mr and Mrs. the results are....
Thank you
09074267236
©MissDmk