*A DAREN AURENA*
_SABON SALO_
BYMissDmk✍🏻
Page 9
Sai ji nayi ance mai wayar na General hospital, dake nan Asokoro, salati na fara yi sannin cewa sabida ni Mujaheed ya shigo Abuja, kuma ace wanni mugun abu ya same sa?
Kiran Sadiq nayi a waya dan shi zai rigani issa kafin na fito daga Baze university
2pm
Ina asibiti, zaune kusa da shi, ko da ya farka da sunan ya farka, kuka na keyi bana wasa ba, yace Aisha promise me you'll be with no matter how the circumstances may be..?
I will. In shaa Allah Jay, I'll fight for our love just stay alive Jay..
Let's get married soon Aisha.
Shiru nayi ina kallon sa, coz I don't think Abba wl accept him but nace soon in shaa Allah, I said that to give him that hope...
Kwanan sa Biyu a asibiti..
Duk Kwanan ki muna tare kamar kar mu rabu, har ya koma Gombe..Some Months Later
Soyayyar mu gaba yake ba baya ba, da har be iya cin abinci sai yana waya dani..
Ni ban san haka so yake ba? Sai da na hadu da Jay, shakuwar mu tayi karfi da bamu da wanni buri yanzu da muyi aure,
Yau mun ka dawo gida daga hutun 3lv, ita addah bata dawo ba sabida defense project inta...
Tunda na dawo gida kulum aipod na kunnen na har yakai da Ammy na tambaya ta yaushe na fara jin waka?
Nayi deciding zan gaya mata komai yau, kamar yadda nace haka na gaya mata, saide bata amince ba, sabida ta san Abba ba amincewa zeyi ba.. Nan take tayi min fada akan na cire son Mujaheed tun kafin Abba ya ji..
Muna cikin haka Abba ya aiko da naje parlour sa, na same sa, ji nayi gabana ya fadi yace rass,sabida kiran ba zata, daukar hijab nayi na zira kafin na nufi parlour sa, inda na tarar da Mujaheed tare da wasu mutane Biyu aciki..
Ai jin numfashi na nayi yana kokarin barin jikina dan bai gaya min zasu zo ba.
Yanayin yadda Abba yayi maganar, ya tabbatar min da cewa ranshi yayi makura a bace,
Aisha ke kika ce wai'nnan mutane su same ni? Abba yayi maganar with a straight face..
Hadiye wanni abu mai daci da zafi nayi, na kalla Mujaheed naga idonsa a lumshe yake, mayar da dubana zuwa Abba nayi na ga blood shot eyes..kasa magana nayi..
Answer me now. Abba yayi maganar a hassale..
Abba bani na... Ban karasa ba naji JayD ya fara kokarin fada da numfashi sa, kamar wanni mai asthma, ba shiri nace Eh ni nace su zo..
Cike da mamaki Abba ya mike ya ce kk ce maine?
Abba ina son... Ban karasa ba ya kwashe ni da mari sannan ya dakka min tsawa da nabar gun, ina kuka nabar gun, koran kare akayi wa su Mujaheed..
Naci kuka kamar ba gobe, ko abinci ban iya ci ba har dare, saida Ya Fahad ya zo ne ya sani cin abinci dole..
Kuma yaje ya same Abba amma Abba yaki sauraran sa..
Tun daga rannan na mayar da kuka abinci na da ruwan shana, duk na fita hayacina, coz tunda mahaifiyar JayD ta kirani ta gayamin su na asibiti nake jin kaina kamar bani ba...
Some Days Later
10pmIna zaune ina famar kuka Kiran Ya Fahad ya shigo waya ta, kizo parlour Abba yanzu yana fadin haka ya yanke kiran...
Shiga toilet nayi na wanke fuska kafin na nufi parlour Abba, gaida shi nayi amma bai amsa ba, duk sauran yayi na na gun da Ammy, Addah Aseeya sai balla min harara ta keyi..
Abba yace Abin da yasa na tarar ku annan shine ina so ku zama shaida, Aisha ta kawomin wanni mutimin banza wai shi take so ta Aura.. Maganar Abba went straight to my heart like a pierce of a knife dan bana kaunar a zage min Jay na..
In har ta dage akan cewa sai ta auri wannan yaron, to I'll cut all ties with her, abinda ba zan kwace ba shine sunan ta da nawa, amma indai ta zabi auren yaron nan bani ba ita...
I know Abba is just saying this to scare me but I know Abba can never stay mad at me for long..
Abba yace kin zabi yarona nan akan mu?
Nace Eh. Without second thought, wajan aka fara Sallati, Abba yace Kunji daga bakin ta koh? To daga rannan da aka daura miki aure a rannan zaki cire kanki daga ya'ya na. Zan kwace komai da yake mallakina, kuma ki sanni ko daga baya wanni abu ya biyo baya karda ki sake ki dawo gidana kina jina?
Cikin kuka nace Eh Abbah..
Ammy tace Don Allah Honarable karka yi mata haka she's still young Alhajee she's just 20 fa, haryanzu bata san ciwon kanta ba, kayi mata sausauci please
Na gama magana, Nura na wanne share inta na company?
Nura yace 10mil ne Abba.
To da zaran an daura auren a mika mata share inta, kuma kamar yadda na fada maku bamu bata, taje can su karata ya kara da fadin cewa ki dawo min da credit cards yana fadin haka ya bar gun, nan take aka hauni da fada wannan yayi wanca yayi saida suka yi suka gama kafin nace Hamma Nura, Abdul, addah Aseeya I believe in the love he has for me so ba abinda zaku ce da zai sa na janye besides nasan Abba na so na kuma zai yafemin soon ina fadin haka nabar gun...
*DAWOWA CIKIN LABARI*
Fashewa da kuka nayi, tunawa da alkwaran da JayD yayi min a baya..
Bayan kwana Biyu
Rabona da JayD tun rannan da na dawo daga asibiti yanzu ga shi sati biyu kenan..
Yau bayan na gama tuwon dare na kai dakin Ummah na ajiye, kafin na deba ruwa nayi naje bayi nayi wanka na fito, haryanzu dai jiki ba dadi ga shi bana iya cin komai sai tea ko Maltina, ina cikin goge jiki na zan shafa mai aka aiko da ana kirana ,
Gayawa dan aike nayi da yace ba zan fito ba koma waye ya tafi, bayan dan mintina sai ga yaron ya dawo rike da kwali Biyu da envelop..
Bai karaso inda nake ba naji Ummah tace taho dashi nan. Fitowa daga daki nayi ina kallon ikon Allah..
Ohni Talatu tunda nake ban taba kwartanci gidan aure ba sai akan ki? Yanzu da auren naki kk biye biyen Shatu?
Walhy Ummah bani da masaniya akan wanda yake aiko da wannan sakon ba..
Dalla gafaracan, mayar dani Dodi minal Dodi man ko kuma ki mayar dani gilliu ko?
Walhy Ummah anna son a hadani daku ne, amma walhy bani da masaniya akan mai aiko da wannan sakon
Mujaheed zai dawo ai zai ganni ma idonsa ana cikin magana kawai sai ga salamar Mujaheed..
Ji nayi numfashi na sama sama kamar zai bar jikina tsabar tashin hankali..
Alhamdulillah dan albarka yaji ambato ,zo ka ganne ma idonka Ummah tayi magana ta koma daki don ta dauko dayan envelop ta fito rike da envelop ta daura akan na yanzu da aka kawo tace..
Mujaheed daman haka ya'yan masu kudin suke? Yanzu fisblh ace tunda kasa kafa ka bar gidan nan samarin ta, sai sintili zuwa da famar mana aike?
Ka duba ka ganni fa duk wannan sakon wai nata ne, ni tunda uwata ta haife ni ban taba ji ko gannin labarin irin wannan ba, ko a pim ba ataba yin haka balle a gaskiya..A hankali Mujaheed ya bude First envelop dake dauke da short note, aka rubuta....
_Second To the last page in shaa Allah, keep subscribing my loyal and supportive fans 😍 love you_
Thank you
09074267236
©MissDmk