*A DAREN AURENA*
_SABON SALO_
BYMissDmk✍🏻
Page 10
"I went through the result test but that won't stop me from waiting for you My future...!
Mujaheed ya karanta wannan note yafi sau uku, kafin ya dauki dayan da aka kawo yanzu shima ya karanta..
"My future be strong and take care of yourself for me, until will meet again...! "Here are my little token of appreciation of "You're meant to be mine..! "
Mujaheed hastily gazed at me with a blood shot eyes, nida bansa abinda yake ciki ba, na dinga bada hakuri ina kuka....
Ummah tace karka wanni saurare kukan ta, walhy tana sanne da kule kule da ta keyi, to in ba shiriya suka yi da sauranyi nata ba? Ya akayi yasan da cewa baka gari eh?
Mujaheed bude kwalayen yayi chocolates ne kala kala da nourishing snacks and drinks, he furiously threw them away.
Baice da kowa komai ba ya fice daga gidan, yana fita ya kira Fahad a waya, saida ya kira wajan sau uku kafin Fahad ya amsa da Hello?
Mujaheed furiously said, you fraustating whelp how dare you?
Mujaheed kasan wanda ka kira kuwa? Fahad yayi maganar cike da mamaki..
Of course na sanni man, daka san abinda kk so kenan miyasa ka bari na aure ta? To ka tsaya kaji Aisha ita mallaki tace, kuma there's nothing you can do to change that, keep on creating chaos you Impudent..!
Fahad yace I hope one day you won't regret saying this to me Mujaheed?
Fahad na san you're behind everything that has been happening to us, idan kana tunanin wannan abinda kk yi zai sa na rabu da Aisha? Never!
Fahad reluctantly smile and said Thanks for the reminder! Yana fadin haka ya yanke kiran,
Tsabar bacin rai Mujaheed ji yayi kamar zai hauka, kiran Feenah yayi, bugu daya ta amsa da Hello masoyi? Kina gidane ganni nan zuwa yana fadin haka ya bar anguwar gaba daya..
Ummah tace koma mene ne yau dai Allah ya tona asirin ki, ko be fada ba kema kinsa hukunci da ze dauka, tana fadin haka ta shige dakinta, saida nayi kuka na, mai isata kafin na koma daki, Mimi ta biyo bayana tace Aunty ki bar kuka nan haka, ba shi zai miki magani ba,
Mimi so kawai a haifar da zargi tsakanin na da Yayanki, why? Miye nayi masu? Duk wahalar da nake sha basa ganni, zasu kara sanni cikin wanni hali?
Nifa ina zargin Feenah ce ke shiryawa wannan abun..
Wace ce Feenah kuma Mimi?
Wata yarinya masu kudi da take mutuwar son Hamma, amma shi baya sonta, kasancewa tarbiyyan ta bai masa ba, kuma tayi ikifayin cewa tunda yaki ta, ba zata taba barin ya samu farinciki ba..
Sauke ajiyan zuciya nayi kafin nace ita Feenah a ina take?
Mimi tace tana nan garin a GRA, da tabar kasar bayan ta samu labarin Hamma zai aure ta dawo garin.
Hmmmmm I Sighed deeply kafin na ce, can you take me there please..
Idan kina so sai muje, amma bani da kudi Aunty..
Karki damu ki shirya muje, zan so naji ta bakin ta, idan she's behind it, then zan sa Mujaheed ya aureta kowa ya huta..
Ya aure wa? Hala baki san halin Hamma da kaffiya akan abu ba ko? Idan yace Eh, eh ne. Idan yace A'ah to A'ah ne, baze taba sauraran ta ba, Mimi tayi maganar tana kallona..