two

170 8 0
                                    

🌬🌬madubin rayuwata:

     Bestowed upon zuwairat nuhu(Ummu Maryam )

       Meenart boo I love u lyk how a chicken loves her chicks cos u are a superamazing being and a sister I never had tanx for been in my lyf💋💋#onelove.

   

       Tana Shiga  aji  tasamu last row dama nan ne permanent sit dinta

tana zama sai ga teacher yashigo aji, kowa yagaisheshi tukuna akafara lessons for d day.
  
     Bayan yagama jawabi shi yacemusu class as u all knw this is going to be ur last year in this school, and I expect u people to be of good behavior concentrate

on ur books only, ur not mre  in primary school from here ur going into higher institutions daga nan ya kwashe inashi yabar class din

Dats Mr Jerry for u always serious with academic work😁.

    Hauwa let's go to the library this place is crowdy inji neefa.
  
    Neefa gaskiya I have  to wait for salim we have abubuwan dazamu tatauna for upcoming gradz so I will have to pass sai gobe.

       Malam Musa nagayamaka kabani makulin motar tunda ita batada kunya zatawani aiko abata kaya  katafi tanemi meh kawota(see witch).

     Hajiya kiyi hakuri baza ayi hakaba Ai balefi bane dan tace in kawomata kaya, Ai makaranta zataje.

Bar karuwar nan ni zaayiwa bariki toh bakuisaba wallahi tana  fakewa da makaranta dan kun mai da ni meh toh dukkan Ku ina da maganin ku.

     Tana gama balbalamasifa tabar wurin malam musa nashi ido.

   Bangaren Neefa kuwa tajira hartagaji sai faman hamma take kowa yawasai yabarta tana zaune dabara tafado mata, taje wurin maigadi.

    Dan Allah baba sanmin wayanka inkira gida, aa yarnan an hanamu Baku waya fah, tace toh baba nagode.
Hartatafi tabashi tausayi sai yace kawo number tabashi number yakira mata besty.

Follow
Moi
On
Wattpad
@meryerma

MADUBIN RAYUWATAWhere stories live. Discover now