Nine

45 2 2
                                    

🐾🐾Madubin Rayuwata🐾🐾
   
    By meryerrmerh Bello(👸🏼bee)
       The sluggish writer
   
         Bestowed upon zuwairat (ummu Maryam). 
      Your sluggish daughter loves you loads

   🅿Ⓜ🅱 2019 insha Allah

        Tahade acikin wani  dinkin Riga da skirt na material Wanda yayi hugging figure dinta, Tasha daurin zarah buhari tayi light makeup Wanda yafito da kyanta matuka.

Turaren Arabian oud tashafa tasa studded earring inta tasa fit flops dinta tafito Tafiya take mai matukar birgewa, wani daki naga tanufa .

salama tayi daga chiki naji an amsa waalaikisalam, aa mamana naam abbu,
kece?. ehh inakwana?
lafiya lau dear yakike?

Alhamdulillah abbu Anna bikhaair(INA na nan lafiya)  ya school  and preparations din exams,

    Alhamdulillah muna nan muna fama kuma   that's what I came to discuss with you  about, toh hope dai ba matsala? Ehh babu kawai abbu I want to ask for a favour ,

haba mamana am your father, your support system there's nothing in this world that you will ask for har indai bai sabawa addini bah,.

  Zanyi miki shi no  second thought about it kinjiko, ehh..
  So  spill what's on your mind, abbu its nothing serious just wanted to tell you inason zuwa Manchester for my degree, dariya yayi irin tasu tamanya mamana keh nan is that what has been eating you up indai wan nan neh ba matsala bane fatan mu kawai Allah ya Baku nasara a jarabawar Ku.

   Ameen  ya Allah. Thanks world best dad hugging dinshi tayi, mamanana'am abbu  I just want to say you should always find it in your heart to forgive your mom  she didn't leave us willingly it was the nature of my job and she couldn't cope so please  find it in your heart to be a

  Forgiver always and not a holder kinji kohidonta ne yaciko da hawayeinta tuna lokacin da mamanta tayi dumping dinsu sai taji wani Abu yatsaya mata azuciya.

MADUBIN RAYUWATAWhere stories live. Discover now