chapter fourteen

99 1 0
                                    

          *If an egg is broken by outside force, life ends, if broken by inside force, life begins. Great things always begin from inside*

      Rana bata karya sai dai uwar diya taji kunya inji hausawa( a day doesn't lie only a mother's daughter will be in shame) some translation of Hausa phrase to English is so so funny, See blonders.

        Yau neh ranar da akadibawar wa su Hajiya zuwaira dan zuwa gun malamin  da zai duba musu qaisan.

Da safe sukatashi sukashirya Dan daga gidan su zuwa gun malam  da dan nisa. Wuraren karfe 5 suka Kama hanya.  Dan it takes 5_7 hrs kafin sukai.

        Alhaji neh ke tuki ama sam hankalin shi baya jikin shi dan jiya yan  da suka ga rana haka sukaga dare, qaisan ihu yadinga musu har yakaiga yanka kanshi sosai abun yabasu tsoro

     Abun nashi saidai addua dan abun yaci tura sai wajajen  asuba ya lapa.

      Wajajen  karfe  12:00 suka isa, parking alhaji yayi suka fito hajiya narike da hanun qaisan, kiran malamin yayi.
     
      Assalamu alaikum Allah gafarta  malam muniso cewar alhaji, toh masha Allah  bari insa ashigo daku .

   baifi  minti biyar bah sai ga yaro yaiso wurin , gaisawa sukayi ya musu jagora zuwa wurin  malam.

    Salama sukayi, sukashiga  malamin su kasamu yana zaune yana lazimi, gaisawa sukayi sanan suka mishi bayanin abubuwan dake faruwa.

Jinjinawa alamarin yayi, gaskiya abun da alajabi anma ba abun dayafi karfin   Allah.

karatun qurani yafara nan take qaisan yafara shureshure ,Adan kankanin lokaci wurin yarikice.  dan Allah alhaji Ku dan bamu wuri , tashi sukayi  sukafita  bayan Dan kanin lokaci yace su shigo .

MADUBIN RAYUWATAWhere stories live. Discover now