Eleven

48 2 0
                                    

🌬🌬madubin rayuwata.

Bestowed upon zuwairat nuhu(Ummu Maryam )

*    Don't be a fan of a celebrity who doesn't even know your worth be a fan of the prophet PBUH who cried for you 1400 years ago.*

   Qaisan abubakar nababa maidala ainahin sunan shi kenan haifafen dan Lebanon neh.
    Iyayen shi haifafun yan Nigeria neh alhaji abubakar wane agurin alhaji mansur ma haifin neefa kenan itakuma Hajiya Zuwaira yace agurin Hajiya zainab.
      tasanadin zuwaira ne alhaji mansur ya aure hajiya zainab.
      Alhaji abubakar maidala ya samo asalin sunan shi neh asanadiyar change dayakeyi wato bureau de change yakasance meh  hakuri  da kuma juriya awurin aikinshi bayataba samun sabani da wani sai dai kuma ansan dan Adam ajizi
    Dalilin aikin nashi nai da kuma gaskiyarshi  yasa har yasamu aiki a Lebanon.
    Anan ne suka koma da  zama har Allah yabaiwa hajiya zuwaira ciki Wanda yazomata da laulayi mai tsanani har tayi kamar bazata yi rai ba.

   Cikin yarda Allah har cikin yakai watan haihuwa Wanda aranar alhaji abubakar yakasa tsaye yakasa zaune.
       Hajiya kam aranar ta gwanmace tamutu Dan kuwa iya wahala tashata         ganin basarki sai Allah yasa shi daukanta yakai ta asibiti.
Ana cikin haka neh Allah da ikon shi yasa ta suntumo danta mai kyan gaske.

    Murna kuwa awurin alhaji ba'a magana kiran kanin nashi yayi yasanar mishi dan albishirin shima mansur yayi murna sosai yayi musu addua sanan sukayi salama.

   Ranar suna yaro yaci sunnashi maidadi wato qaisan. Yaro kam yasha kaya don babanshi akwati guda goma yayi mishi inda kuma alhaji mansur yayimishi guda shida.

   Hajiya kam ba'a magana son ita ma baabar ta abaya bah alhaji yayi mata set din awati yabata wani hadadun gold  sai kuma makulin Lexus,shima alhaji set din diamonds yabata.
   Anci ansha kuma anchase Makiya sai dai ido.

  Qaisan yataso acikin jin dadi baisan wani abu wai BABU ba komai yake so, in the blink of an eye za'a bashi, ayan shekarun shi nalura yanada mugun miskilanci bakata ba sanin abunda ke damun shi sai dai inkalura.
   Akwana atashi bawuya gun Allah yanada shekaru 4 akasashi a makaranta, ayan Kwanakin da yafara zuwa makaranta ne nalura da sam bayada kokari a'aji he has a very low IQ.

    kwakwaluwarshi sam bata daukan komai, iyayen tun suna samasa ido bar abun yafara damunsu dan to them it's nothing serious because they take it as childishness.

    Yana shiga secondary school  sukaga abun chi gaba yakeyi yasa sukafara shiga cikin tashi hankali,    Dan his first year a jss1 was nothing to write home about he failed woefully, what they took for granted is starting to become something big.

Sunkai shi counselling but babu nasara and it keeps getting worse so sunyi itifaki kawai za'akai shi asibiti for medical checkup.
   
  
   Don't forget to.
Vote
Comment
And read read read

MADUBIN RAYUWATAWhere stories live. Discover now