page 36

789 22 0
                                    

*silah*
*na khairat up*
*35*

Tun abunda ya faru a kano noufal be kuma takurawa dear ba ko ya nuna mata wani abun amma dai ita kanta tasan cewa ya koma old self din shi yanzu kam in ya fita seta gan shi kuma ya ma daina kiran ta kaman da sau daya yake kiranta sun daina wasa tare tana missing moment din da yake karanta mata novels ita ma take karanta mishi komai ma she miss him she kept asking herself shin ta kyauta masa kuwa? Or is it cewa tana son shi yanzu? If so lallai tana cikin damuwa!

Da yamma bayan tayi wanka ta shirya cikin kananun kaya skirt da riga tayi light make up ta sa takalmin ta , falo ta fita ta shiga kitchen ta dora masu abinci me dan sauki irin wanda noufal yake so wani irin annashuwa take ji a tattare da ita yau that she cant even explain ko tayi expressing din shi a ranta tace i feel like dancing aiko ta daka tsalle tana taka rawa.

Seda ta gama wasan yarintar ta tukuna ta yi girkin

Ta kunna burner ta kunna turaren wuta gidan ya dau kamshi sossai ta ko ina har toilet ta kunna.

After magrib ta idda sallah taji alamun shigowan shi kennan ya dawo massalaci ya tsaya da sauri ta fita

Tana smiling ta riko hannun shi welcom

Murmushin ya maida mata shi ma ya zame hand din shi yace youwa

Kitchen ya shiga ya wanke hannun shi da fuskan shi sannan ya ja towel daga jikin rope ya goge hannun shi ya mayar.

Fridge ya nufa dan dauko ruwa ta mika mishi a cup
Ya juyo yana kallon ta ya amsa ya sha a ranshi yace yau kuma wannan favors take niyan yi min ko kuma shi want to cheat on me on something am trying to live my life accordingly but she wont let me be!

Fita yayi niyan yi ta riko shi ya dakata ya juyo yace what again?

*i know nobody knows what is love,yet everybody knows it this world of love is unknown to all of us,it's sweeter than sweet and sourer than than sour,it gives pain but have the medicine of the pain,i just promise you one thing today my love for you is true this is a promise i keep,and a knot tie tightly,living in love is better than living without your lover i never knew i want you ,i need you,in my life is when despite being with me still you are far from me ya noufal Dear loves you yes dear loves you from the buttum of my heart!give me love in return*

Wani dadi yaji ya lulube shi ya ma rasa inda zai sa kan sa yaji dadi shin ko mafarki yake yi ba ita bace ba oh my God am so elated ya daga ta sama cak ya dinga juyi da ita a tsakiyan kitchen!

Daga karshe ya sauko ta baki san yadda kika sani cikin farin ciki ba yau i promise you that ill be by your side till end ina mugun son ki pls dont let me go dear! I love you so mucccccchhhhhhhhhh

Ke son da nake miki ma is un.....
Bakin ta tasa cikin nasa dan ta gaji da wannan maganganun he's happy that he can't control himself

Daga karshe ta sake shi tace your highness muje kayi dinner
I missed oll that muje my lyf.
Ni fa da kyar na iya juya miki baya for this 2 days Allah kuwa!
Bare kuma ni yau akwai novel kennan
Sosai ma babban novel ma
Haba ina ka samo shi
Hancin ta yaja yace zan fada miki man take it easy mu ci abincin tukuna!

Zata kuma magana ya sa mata nama a baki
Kai ta girgiza kawai suka ci abincin tare.

Suna gamawa suka yi brush da sallan isha sannan suka zauna a falo suna kallo daga nan ya tasheta suje ya nuna mata novel din ko ba kya so kuma

Ina so mana na ga irin novel din da aka kawo
Ato lets go

Idan ta ya kulle mata yana rike da ita yana jan ta step by step suna tafiya tare

A daki ya bude mata ido
Wow ya noufal yaushe kayi wannan?

Tun tuni kawai i was waiting for irin wannan ranan sai nima na nuna miki nawa love din

Tsalle tayi ta rungumo shi
Ohh baby doll cika ni am feeling something something fa!

Oh oh then quench ur thirst mana!
Really 👀?
Yea
Yeepy ya fada ya na jawota kan bed
Asuba ta gari masoya

SilaWhere stories live. Discover now