GAMON JINI 85 to 90

249 13 0
                                    

❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽
                   *GAMON JINI*
❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽❤💃🏽

         By miss_marriam⚜
Dedicated to *phaty danlawan*

🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION

8⃣5⃣ to 9⃣0⃣

Tana juyawa suka hada ido ta rasa ma me zata ce mai,ganin kallon da take mai ne yasa ya tsuke fuska

"Baki iya gaisuwa bane?"

"Ina wuni" tace a taqaice ta juya ta cigaba da abinda take,ganin ta juya shi kuma ya pita yana mamakin abinda tazo yi gdansu hadda shiga kitchen,yana fitowa dga kitchen din dakin rukhy ya tapi yai knocking,tana fitowa ta ganshi tsaye

"Yaa abdoul,ashe kaine"

"ni ne,Lil sis,ya kike"

"Lapiya yaya"

"Wai ina fadeelah??" Ya tambaye ta

"Tana kitchen tana yankan lettuce"
Kanshi ne ya kulle,ba tare da ya bari ta gane wani abu na damunshi ba ya tashi,yace

"Idan ta dawo kice ina nemanta" ya juya ya fita

Daki ya tapi,yana shiga ya zube a qasa yai sujjadar godiya ga Allah,da wannan gatan da ya samu ba tare da saninshi ba,miqewa yayi ya zauna gefen gado ya lalubi waya ya danna number din mubarakh,daga can bangaren aka daga wayar

"Angon hannan,kana lapiya"

"Lapiya lau angon fadeelah" suka kwashe da dariya a tare

"Man,ashe fadilan ka ce matata??"

"Au,tambaya ma kake,kar dai kace min sai yanxu ka sani"

"Yah,sai yanxu na sani,me yasa baka fada min ba,itace kenan 'yar mummy zubaida?"

"Itace mana"

Dariya yayi yace"man ansha soyayya da 'yarka,amma kaji kunya"

"Ehh anji din,ba gashi ba ta sanadin haka an gano dangi,kaima an maka aure"
Dariya suka cigaba dayi sannan mubarakh ya fara magana in a serious tune

"Man,don Allah ka bi yarinyar nan a hankali,zaka ji dadin zama da ita,she's very nice,nasan tunanin wannan yarinyar da ka yiwa rashin mutunci har yanxu yana damunka,am jxt lookin at u duk wasu qananun rashin lapiya da kk yi,x bcoz of her,kaga gimbiya yarinya ce,nd an aura maka ita without knowing tanasao ko bata so,so pls take guud care of her pls bro,i beg of u nasan baqin halinka akan mata"

Shiru yayi yana jin mubarakh sannan yace

"Now i can tell u,bcos i knw she's not ur wife nd she can never be,fadeelah is the same girl da nake fada maka am in luv with"

Ihuu mubarakh ya hau yi sannan yace

"Am very happy for you guy,and i knw fadeelah will surely luv u back,nd thanks for kaaran da kaimin,haqurin da kayi dn kaga fadeelah is d gal both of us are ln lov with"

"Ba komai bro,ka taya ni da addu'an samun soyayyarta pls"

"Ba damuwa bro,i repeated,u shud try to take gud care of her pls"

"Ohk guy,ka gaida mara kunyar matarka"

"Xataji,bye"

Abdul wani irin farinciki yake ji domin ya tabbatar wacce yake mutuwar so ta riga ta zama matarshi,kwanciya yayi yana tunanin anya kuwa zai barta ta koma skul din da dad yake magana akai?? (ni kuwa nace dan audu daga ganin sarkin fawa sai miya tai zaqi 😜😜)

❣❣❣❣❣❣❣❣

Abdoul yana fita rukhy ta nupi kitchen wajen fadeelah,tarar da ita tayi ta gama wankin salad din ta sa shi colender zata fito,rukhy tace

"Sis har kin gama??"

"Ehh na gama"

"Toh,taho muje kiji" ta fada tana jan hannunta suka tapi daki,sai da suka zauna sannan rukhy tace

"Yaya abdoul ne yake kiranki"

zaro ido tayi tana kallon rukhy tace

"Sis ya zanyi?? Me zan ce mai??

Dariya rukhy tasa tace da alama kin manta abubuwan da nake fada mki kullum akan yaya kenan"

"Ban manta ba ,amma fa kinsan ni daxu ma daya shigo kitchen fa ranqwashina yayi a kai"

Dariya rukhyn ta qara yi tace

"Don't worry my dear may be ya zata ni ce shiyasa yai miki hka,amma ni na baki haquri,yanxu ki tashi ko wanka ne ki sake sai kije"

"Ba wankan da zanyi,kuma ba inda zani"

"Ai kuwa zan hada ki da umma,mijinki ne fa"

"Mijin nawa,kawai sai in kwashi qafa in bishi part dinshi,to ba inda zani"

"Lallai sistoo,wlh kinyi baki da yawa,amma ko ba komai na gane aikina yana kyau"

Duka ta kai ma rukhy,ta zame ta tashi ta fita.

Part din abdoul din ta tapi tai knockin qofar dakinshi,yana kwance a zatonsa fadeelah ce,ya tashi ya bude yaga rukhy,kallonta yayi yace

"Ina faderlan??"

"Tana parlon mommah tana jiranka wai baxata iya zuwa part dinka ba,kunya take ji"

Murmishi yayi ya matsa daga bakin qofar yai mata alamar ta shigo,dakin ta shiga ta zauna akan dressing chair shi kuma yana kan gado

"Lil sis,pls zan fada miki wata magana ne,as my sis kuma kina zaune tare da fadeelah" gyada kai kawai tayi tana jiran taji mae zai fada

"Rukhy ina son yarinyar nan sosai,tun bansan ita mubarakh yake so ba,and it's just recently da na san ita ce wacce dad ya aura min,ina tsoron kada tace bata sona" ya qarasa maganar in a serious tune.

Kallon shi take da mamaki jin cewar wai shine yau yake ce mata yana son wata,bayan yadda ta gani yana wa su salima baqin halinshi,a lokaci daya kuma tana hamdala a ranta,na cewar yana son fadeelan,dama tana jiye wa fadeelan matsalar da zasu samu don shi bai son harkar mata haka,sai da ta sai saita kanta sannan tace

"Yaya, fadeelah bata da matsala,am sure she will luv u,yanxun ma bata sanka sosai bane,tun ranar da kuka je da yaa mubarakh,sai yau kuma kaje ka ranqwasheta a kitchen"

"Ita ta fada mki na ranqwaaheta?? OMG Taji haushina knan"

"No ko kadan,she's very simple,kawai dai tana da kunya ne sosai,amma tunda tana nan ka dinga sakar mata fuska zaku shirya kafin ku tapi gidanku"

"Idan ta raina ni fa??" Ya tambaya

"No,she's not like that,ba abinda zai paru"

"Ohk,thank you sis,go tell her am coming to see her" miqewa tayi tace

"Sai kazo" ta fito daga dakin ta koma part dinsu,bata tadda ita a daki ba,dakin mommah ta tapi ta gansu suna hira,tace sis,ga mijinki nan xuwa zakuyi magana,dama halinta ne zuwa taya mommah hira,juyawa rukhy tayi ta tapi dakin umma ita kuma,fadeelah kunya ce ta rufe ta kamar ta nutse qasa,mommah tace daughter tashi kije kinji,miqewa tayi ta fita,momah tana jin dadin irin matar da dan nata ya samu.

Fitowa tayi ta sauko ta zauna kan cushion tana tunanin me zata ce mai,ita gsky bazata iya zuwa part dinsa ba,ko hanyar ma bata sani ba,ita da tunda ta shigo bata qara fita ba,sallamar da taji ne ya katse mata tunanin da takeyi,kanta ta dago ta kalle shi ta mayar da kan nata qasa.

Kan kujerar da take ya qaraso ya zauna,jin haka yasa ta zame qasa da niyyar zama a qasan,jin da tayi ta ruqota ne yasa ta qara dago kanta,gira ya daga mata ya nuna mata inda tashi da ido ta dawo ta zauna a hankali ta zame hannunta cikin nashi.

Marriam mayshanu 👌🏻

GAMON JINIWhere stories live. Discover now