YAR TSUNTUWA

3.4K 120 4
                                    

*YAR TSUNTUWA*

*WRITEN BY*
*QUEEN AYUSH ILIAS*

*DEDICATED TO*
*FATYMA TAMBARY*
*ZEEBELLS*
*SHAMSIYYA SALIS*

0⃣1⃣

Ina mika sak'on godiya d jinjina gareki Aneesa Abubakar Rimi (NEELURV).hakika kin cancanci yabo,godiya da jinjina gareni.kalmomi bazasu gamsar b wajen baiyana yanda kike a zuciyata.sede n biki d adduar ubangji y biya bukatu ,ya daukaki daukaka makololuwa a idanun masoyanki harma da yan sa ido .Gabade - gabade tawan,Allah y ja zamaninki adade anayi dake.Amin y rabbi.

Tafe take ba tare da kallon inda take jefa kafafu ba ,tafiya mai nisan gaske tayi batare d tasan inda zataje ba,cox tayi missing hanyar kasuwar.dan kuwa ba a haiyacinta take ba, hakan yasan yata jigata,zugin da kafafunta suka fara ne y sanyata fara dawowa cikin taitayinta,take kanta y sara,had'e d xubowar wasu hawaye masu d'umi wad'anda sukai sanadiyyar dusashe mata idanu daga ganin gabanta,duhu duhu t fara gani ,hakan y sanyata zubewa akasa tamkar wadda t suma.

Matashi Arfan dake zaune a tsallaken titi cikin majalisar abokansa yana lure d ita tunda t karyo layin.kallo y kare mata tundaga sama harkasa,tunda Allah y halicceshi be taba ganin budurwar data tafi da hankalinshi b se wannan.besan lokacin d y fara kiran abokinshi haydar dake zaune kusa dashi ,tare d rad'a mishi, baba tayani ganin wata halitta agurin can? wanda aka kira d baba baima ji ba, balle y lura d direction din d abokinnasa yake nuna mai ,dankuwa y shagala gurin yin charting d budurwarshi Aleena,dadin voice dinta dayake ji ya sanyashi mantawa d inda yake a zaune.muryar abokinshi ya k'ara ji tana kuwwa a kunnuwansa ,baba baka jinane? Se awannan lokaci y dubi abokin nasa tare d tsaki, "haba friend y zakamin hka kasan in ina hira d Aleena bnsan wani disturbance."dalla malami kalli can? lokacin yyi dede d xubewar matashiyar budurwar ak'asa.cikin sakanni Ameer y k'arasa gareta,tsaye yake kanta yana mata magana.baby lfy? Ya zaki kwanta a titi? ganin idanun ta a lumshe hankalinsa y fara tashi, zaton sa suma tayi,lura d yai d motsin k'afafunta suke y sanya hankalinshi nutsuwa,ya fito abokinshi yyi d hannu , alamun y mik'o mishi jarkar swan water dake cikin motanshi.ba tare d gardama b Haydar y mike dan kawo mishi ruwa,shi kanshi haydar seda gabnshi y fadi da yyi tozali d fuskar matashiyar budurwar,duk da farin hijab din dake jikinta tun daga sama har kasa.hakan be boye kyaun da Allah yyi mata b.ruwan ya karba cikin hanzari tare da zuba mata a fuska,take tayi ajiyar zcya had'e d bude dara daran idanunta dasuka sauka a fuskar Arfan.cikin farinciki ta mike tare d cewa "yaya suhail dama kana nan,dama zan kuma ganin ka a duniya ,hannuwa biyu t d'aga sama tare d cewa Allah n godema daka baiyana min yayana me sona a lokacin da nike matukar bukatarshi,Alhmdlh ta kara fadi tare d rungumeshi tamkar ze gudu.kalamanta sun girgiza Arfan d haydar .cikin rashin fahinta Arfan ke kokarin zare jikinsa daga n matashiyar budurwar,ganin kokarinsa n janyewa hkn yasata kara kwakubarshi cikin zubar d wasu zafafan hawaye masu dumi.hango Arfan rungume d matashiyr budurwar y sanya sauran matasan karasowa gurin.cikin rashin fahinta d mamaki suke tanbayar haydar yade in cede lfy? Cikin mmki ya basu amsa d cewa yanda kuka hanga haka nima n gani .dakyar suka shawo kanta ta sakeshi amma t rike mushi hannuwa kam kam tamkar ze gudu.jikin Arfan yayi sanyi matuka,take y kara jin so d kaunar matashiyar budurwa y shige xuciyanshi.abdullhi ne ya fara mgna. ke lfy zaki wane rungumeshi a bainar jamaa ko kunya b kya ji? Kan ya ida mgnr "tace ina ruwanka yayanane",ta fadi kalmar hade d kallon fuskar Arfan,mamaki fal zuciyoyinsu dan kuwa dukkanninsu childhood friends n Arfanne ,shekara d shekaru suna zuwa gidansu Arfan amma basu taba ganinta b.infact mom. dinsu Arfan bata taba haihuwar mace ba ,ballantana su amince d mgnr d matashiyar budurwar take.wannan se y kalli wannan wannnan y kalli wannan mamaki fal zuciyoyinsu,kode gamo sukai.Arfan dake tsaye y kasa cewa uffan ,da kyar y iya furta "pls kudan bamu guri zanyi mgna d beauty na,"muhammad d'aya daga cikin abokanshi yace beauty? Kaji dan iska da ganin yar jamaa zaka wani lakaba mata beauty,tafi can,sis zomuje n maidake gida,makale kafada tayi alamun bazataje gunshi ba,tare d damke hannuwan Arfan gam gam tamkar zaa kwace mata shi.Sudaix dake tsaye can gefe nesa dasu,dN kuwa be karaso garesu ba,tunda y lura d zulmeman hijabin d ke jikinta,ga takalmi sau ciki t sanya ,wanda ko yatsun kafarta baa gani.duba y kara kaiwa fuskarta ,kyawunta y rudashi a ranshi yace tabbas wannan yarinya duk yanda akai aljanace ,jin sautin muryata y kara tabbatar mishi da tabbas yau sunyi mugun gamo,tashin hankalinshi guda yanda ta rukunkume Arfan ,kar y kwaza ta bace tare d abokinsu

*Ayush Iliasu Musa*

YAR TSUNTUWADonde viven las historias. Descúbrelo ahora