💞komai daren dadewa💞

56 4 0
                                    

😘😘Anty pink😘😘

Kwallan da Safia Ke makalewa a idonta ne ya Dan xubo tace anty baby ni dai ba xanje gun dinning dinnan ba cux I can't withstand anybody insulting my mother and calling her all sort of names in front of me, I just can't anty baby tace I will slap u right away yaushe na fara wasa dake come on tashi muje kick abinci. Safia ta dan yi rau rau da ido takama kunnuwanta duka biyu tace I'm sorry anty baby ban yi haka Dan na bata Niki rai ba. Anty baby tace yanxu nidai tashi muje muci abinci koma menene sai ki gayamun bayan mundawo Safia tace to anty baby Ai ur wish is my command duk suka sa dariya lokaci daya. Safiya tace to anty baby me kika dafa anty baby tace white rice ne da red stew sai pepper soup din kayan ciki da kuma spaghetti lasagne. Suna fitowa sukaci karo da anty (matar babansu) xaune akan dinning table Abba kuma na daga gefe rike da newspapers a hannunsa da kuma far in glass makale a idanunsa sai su humaira da Khadija da Abdulgaffar da Abdulsalam da khalifa xaune a katafaren falon dake opposite da dinning din suna kallon Nickelodeon ana wani film na THE THUNDERMAN. Komai na palon white and brown ne hatta kujerun da labulen da kafet duka white and brown ne da Dan sparkles jikin fentin shima brown. Shi dai khalifa xai kai kimanin shekara 11_12 su kuma humaira da abdulgaffar xa su kai 7_8 years da yake sa'annine sai Safia da ba xata wuce 14_15 ba da kuma mariam da xa ta kai 16_17 years. Anty na ganinsu anty baby da Safia kamar wacce aka tsungula ta tashi ta kara so dasu har xuwa inda su Ke xaune a dinning table din ta xaunar dasu ta na fadin a'a Mara ba da yayana yan albarka ita dai Safia ba abundan xuciyarta keyi sai bugawa da kuma mamakim hali irin na anty . ganin mahaifinsu xaune a wurin ya sasu xubewa kasa gabadaya suka Shiga kwasar gaisuwar Abba da anty. Abba ya amsa musu cikin sanyin murya kamar haka "lafiya lau yan albarka Abba ne yashiga tambayar Safia yana cewa Ke sufin daddy(da yake haka ya Ke cema ta) ina kika je tun safe ban gankiba Safia tace Abba school fa muka je ka manta yau friday . ae Ai duk da haka nan Ai yau 12:00 kuke tashi tun da kuka dawo ban ganki a falo ba sai yan uwanki da keta Ai kin kallo tace Abba Kaina ne Ke ciwo ta kare maganar cikeda shagwaba Abba ya ce subahanallahi ina fatar dai kin sha magani ko? Tace ae na sha yace to Allah ya kara sauki duka suka amsa da amin banda anty wadda ba abunda xuciyarta keyi sai kuna tanaji kamar ta kashe yaraannan ta huta saboda yan da yada mu dasu (anty baby da mariam da Safia da khalifa da abdulgaffar) ko yaranta (humaira da Khadija da abdulsalam) bai da mu dasu haka nan ba. Daddy yace to Ku kira sauran yanuwanku kuxo kuci abinci ko, duk suka amsa da toh. Anty baby taje takira sauran yan uwanta dake xaxxaune a Palo suna kallo ita kuma Safia ta Shiga takira mariam.tana shiga dakin mariam ta sameta kan gado tana ta sharar bacci. Da sallama tashiga dakin ahankali ta shiga tashinta ta na cewa mariam ki tashi Abba n akiranki wai kixo muci abinci jin an ambaci Abba ya sata mikewa da sauri ta fada toilet ta wanko bakinta ta na fitowa ta nufi hanyar dinning. Ta na xuwa ita ma ta kwashi gaisuwa ta ja kujera ta xauna. Kowa shiru ana cin abinci sai abdulsalam ya cewa Safia cikin hausannan tasa da bata gama nunaba yace anty Safia na ga idanunki sun kumbura tayi kwafa ta ce me ka gani ni fa kai nane Ke ciwo. Abba ya Dan yi gyaran murya ya ce Abdulsalam ba na ha naka magana in ana ci abinci ba, ko kana so Allah ya kona ka yayi Sauri yace a'a Abba na dena wlhy Abba ya dan yi murmushinnan na su na manya ya ce toh shikenan naji. Duk wannan abunda akeyi anty na najin su sai dai ba ta iya cewa komai ba saima mugun kallon da ta Ke binsu Safia dashi ba tareda mahaifunsu ya saniba. Anty baby na dago kai idanunta suka hade da na anty wani mugun harara ta dalla mata saida hanjin cikin ta suka kada tsabar tsoron abunda xatai musu idan mahaifinsu baya nan. Ana gama cin abinci kowa Yakama gabanshi yai dakinsa su kuma su khalifa da abdulgaffar da Abdulsalam dakinsu daya sai humaira da Khadija dakinsu daya anty baby da Safia da mariam kuma kowa da nasa dakin. Saida kowa ya shige dakinsa sannan anty baby ta fito ta kakkashe wutan gidan ta tofesu da addu'a sannan itama taje ta kwanta cike da tuna nin mahaifiyarsu da kuma mamakin hali irinna anty. tunda dama can bacci barawo ne, haka ya lallabo ya saceta. Asuba ta gari.

Kiran farko a kunnen anty baby dayake yau Saturday suna xuwa islamiya tana tashi tashiga dakin kowa ta tasheshi sallar asuba. Anty da Abba ne kawai ba ta tada ba already sun Riga sun tashi sannan itama ta koma NATA dakin domin gabatar da NATA sallar. Tana gamawa ta fada kitchen ta shiga had a musu breakfast. Chips ne da soyayyen kwai sai ketchup dakuma tea mai kauri ta na gamawa tashiga wanka koda ta fito ta tarar da kowa xaxzaune a dinning ita kadai suke jira tana isowa ta gaishae da Abba da anty. Abba ya amsa mata daukae da murmishi a fuskarsa anty kuma ta amsa mata murya can ciki takare mata kallon kaskanci batareda da ta bari Abba ya gane halinda suke ciki ba. Abba ne ........

Komai Daren DadewaWhere stories live. Discover now