💞anty pink💞Alhaji Abubakar Mus'ab haifaffen dan garin Adamawa ne. Yayi makarantarsa a farfaru dake nan jahar sokoto, bayan ya gama ne ya samu aikiin sss(state security service) bayan ya fara aikine iyayensa suka matsamashi da ya fidda mata aure alokacin shi kumaan tura shi zamfara aiki anan ne ya hadu da da wata budurwa mai mai suna Aisha. Alokacin ita kuma Aisha tana ss2
dama ta dawo gida hutune saboda a boarding skull take GGC sokoto. Haka yai ta dawainiyarta harta gama ss3 hatta da visiting dinta shike xuwa ya dauke was mahaifinta duk wata dawainiya tata. Bayan ta gamane da wata biyar akayi bikinsu.iyayenshi bakaramin dadi sukaji ba ganin ya samo yarinya natsatstsiya, kamila, mai hankali, mai rikon addini dakuma sanin yakamata. Bayan shekara daya da aurensu ne ta Haiti santaleliyar yarta mai suna zainab wacce ake kira da baby, sosai ta biyo ta saidai bata dauko haskenta ba kasancewar mahaifinta bamai haske bane.
YOU ARE READING
Komai Daren Dadewa
General FictionWannan littafin yana dauke da darussa masu yawa akan zamantakewar rayuwa. Sannan banyi wannan littafin Dan ci zarafin wani ko wata ba