® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*💭💭💭
ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ❤ ơʄ řɛąɖɛřŞ
# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# IG PML WRITERS
# https://www.facebook.com/PML_-Writers
FANS-459256761123035
# http://.
. ❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄¸*✳'☆'-
...¸.¤ª '☆'_____________☾_____________-'☆'-
💕💞 *MAKAHON SO*💞*Blinded Love*
•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯...¸.¤ª☆"˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆• ゚ ☆
¸.¤ª☆"˜¨''''''''¨ *'''_*Written By Beelkeey Shuwerh*_ ''* "˜¨¨☆ª¤
¸ 。 ゚'☆_____________☾_____________'☆'
_________________•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯...¸.¤ª☆"˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•。 ¯•☆• ゚☆
¸.¤ª☆"˜¨•。❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄.¸¸.*✳ *.¸¸.*❄*.¸¸*❆
*In dedication to Asmeey Real Pure Pinkeey*Episode 27
10_12_2018
Bissimillahir Rahmanir Rahim.Zee na kwance akan makeken royal bed nata, kallo d'aya zaka mata ka hango matsananciyan damuwa tattare da ita dan yadda tayi bak'i ta rame.
K'asan tiles natan kam du tissues ne da akai staining da blood, ahankula ta mik'a hannu ta waro tissue d'in again.
Tare bakin ta tayi dashi tana janye wa kuwa du ta b'ace da wani bak'in jini mai matuk'ar firgitarwa.
Lokacin da ta kalla she just can't help ta fashe da wata masifaffiyar kuka.
She is damn scared and worry cause wa'adin da Daddy ya d'iba mata na gab da cika, bata son Ammar bata son Amiz ga kanta ya kulle ta rasa mafita.
Wayanta ta d'auko wanting to call the jerk amma tunowa da tayi no Matter what bare d'auka ba sai kawai ta ajiye wayan side, ta soma catching up breath nata dake barazanan barin ta, she is in so much pain, yadda zuciyan ta ke mata zugi da rad'ad'i is just unbearable.
Within the week kullum gaban ta fad'i yake wanda bata san meke shirin faruwa da ita ba, wayan ta sake jawo wa ahankali, jin yadda jini yake fita ta ears d'in ta tayi saurin jayo tissue ta cire wanda ta toshe kunnen tai replacing da sababbin da ta cire, again wani ta ciro jin yadda bakin ta ya cika ta sake zubar wa kan tissue d'in ta yasar a gefe.
Gaba d'aya ta gama cire rai da rayuwa dan situation nata kullum k'ara worsting take.Dakyar ta jawo wayan ko gani sosai batayi dan yadda idanun sukayi luhu_luhu saboda kuka, kukan da take har affecting idon tata tayi.
Turning on data nata tayi ta shiga WhatsApp wanting to post her last and final story ever, idanun ta ne suka kai kan group ta school tasu ganin yadda massages ke rushing shigowa aciki, haka kawai taji tana son viewing.
Ahankali ta soma bin hiran tana karantawa gaban ta na tsanan ta fad'i, the more take k'asa the most heart beat nata ke beating so fast wane zatayi bursting k'irjinta ta fito.
A firgice ta mik'e not believing exactly what she is seeing, hannayen ta na tsananin rawa ta cigaba da bin massages d'in.
Wata rikitacciyan k'ara ta kwalla yayin da wani abu kaman mashi ya soki zuciyan ta, watsi da expensive perfumes nata dake kan mirror tayi, ta shiga buga hannayen ta jikin mirror'n ta ya tarwatse.
Wani jarababben ihun ta kwala ta fad'i kan fasassun kwalbayen tana shure_shure not long enough komai ya tsaya mata.Second k'aran data kwala yayi dai_dai da shigowan Hafsa main falour tasu Zee, shigan jikin ta kad'ai ya isa shaida maka yadda hankalin ta ke a matuk'ar tashe.
As she is about to reach Zee's room sukayi Bumping juna ita da Mummy, no one minds or cares suka shiga buga k'ofan d'akin ta Zee wane zasu b'alla.
Da gudu Mummy ta koma upstairs ta d'auko spare keys amma the saddest thing is Zee have lock the room ta ciki kuma ta bar key in within.
Kuka Mummy take sosai wane zata cire ranta kaf kanta ya kulle yayin da mugun tausayin d'iyan ta ke sake building rampantly cikin zuciyan ta though bata san what exactly is happening ba amma ta alak'an ta da case da take da mahaifin ta ne.