® REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS💭💭💭
ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ❤ ơʄ řɛąɖɛřŞ
# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# IG PML WRITERS
# https://www.facebook.com/PML_-Writers
FANS-459256761123035
# http://.
. ❉ .¸¸.✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ .¸¸.❄.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄¸*✳'☆´-
…¸.¤ª '☆´_____________☾_____________-'☆´-
💕💞 MAKAHON SO💞Blinded Love
•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆• ゚ ☆
¸.¤ª☆“˜¨''¨ '''_*Written By Beelkeey Shuwerh_ ''* “˜¨¨☆ª¤
¸ 。 ゚'☆_____________☾_____________'☆´
_________________•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•。 ¯•☆• ゚☆
¸.¤ª☆“˜¨•。❉ .¸¸.✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ .¸¸.❄.¸¸.*✳*.¸¸*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄.¸¸.*✳ .¸¸.❄*.¸¸*❆Wattpad @Shuwerh Beelkeey22
In dedication to Asmeey Real Pure Pinkeey
Episode 41
11_2_2019
Bissimillahir Rahmanir Rahim.Zame ta yai daga jikin sa ahankali ya mik'e ya janyo dark brown hijab d'inta dake sak'ale jikin cupboard ya mik'a mata, k'in k'arfa tayi amma ganin yadda ya b'ata fuska tai azaman k'arfa tasa.
Hannun ta ya rik'o without uttering any word suka fice, direct part d'in Granny ya wuce da ita ya nema permission then suka tafi, with lots of surprises ta soma bin hanyan daya d'auka da kallo har suka isa, parking yai suka fito suka shiga 'yar k'aramar gidan, luckily babu mutane a gidan dan haka nan take ya biya kud'i yana so a mata ja da bak'in lalle, har anan bai furta mata ko wani kalma ba ya tafi da niyyan dawowa d'aukan ta.
Yana fita aka soma mata kasancewar mai lallen nada sauri yasa nan take suka gama sai jiran kamawa, biyu dai-dai aka cire jan nan take kuwa hannu da k'afan ta ya d'au haske wane ba ita ba, bak'in suka yi surprisingly sai ga sa ya dawo dai-dai time data gama wankewa, ta d'au daga nan gida zai kaita sai taga sun wuce inda ake musu saloon.
Biya yai aka gyara mata kan dayaci uban daud'a, nan ta fito fes wane ba ita ba, daga nan gida ya maida ta yasa Ummy tasa ta tai wanka ta shirya ya dib'o mata kayan ta suka tafi, kuka take son yi amma ganin ba fuska ta cinye abin ta.
Suna shiga kwanan layin nasu hawayen da take k'ok'arin dannewa suka b'alle mata, banza Sayyid yai da ita though sosai hawayen nata ke tab'a mar rai, lokacin da sukayi parking cikin gidan kuwa kuka ta soma heavily, a tunanin ta zaiji tausayin ta ya miyar da ita gida sai taga akasin hakan.
Daya ga bata da niyyan motsawa saiya bud'e ya ciro kayan ta ya bud'e side da take ya mik'a mata hannun sa tai grabbing ya fito da ita, har main falour nasu ya kaita then ya juya ya kama hanyan tafiya sanda yakai k'ofa ya tsaya chak batare da juyo ba yace ”Safwan will never be happy with you in bakya a gidan ki, try to endure all the difficulties no matter what happens” daga haka bai sake cewa komai ba ya fice.
Dakyar taja paralyzed leg nata leading to her part, a bakin k'ofa ta zame taci kuka ta gode Allah then ta ajiye mayafinta ta soma gyara part d'in nata, kiran sallah'n magrib yasa ta zuwa tai ta dawo ta cigaba, sai around eight thirty ta gama ta wuce ta tsala wanka ta fito ta soma sauk'e farali then tai applying Heavy make-up.
Black with touches of dark blue super data mugun amsar farin fatan ta tasa, ta kafa d'aurin mai kyau ta sake kwantaccen cikakken bak'in gashinta ta baya ta d'au wayanta ta wuce part d'in sa.
Yana kwance ya zurawa ceiling ido ta shigo, harta k'araso inda yake baiyi noticing ba tsaban yadda yai zurfi cikin tunani, kallo d'aya ta masa tasan ransa a b'ace yake dan yadda fuskan sa tai ja, zama tai gefen sa ta mik'a hannun ta ahankali ta had'a da nasa.
Saurin d'agowa yai ya kafe ta da ido wane wanda bai tab'a sanya ta ido ba, tuna yanda ya ganta d'azun da Sayyid yasa ya fizge hannun sa da qarfi, mik'ewa yai ya sauk'o daga gadon ya d'au hanyan bar mata d'akin tai saurin tare sa, da watery eyes nata ta soma binsa da kallo, ganin he don't give a damn ta fad'a jikin sa hugging him so tight crying so hard.
Jikin sa ne yai mugun sanyi ahankali shima ya zagaye hannayen sa a bayan ta hugging her back, sanda tai kuka mai isan ta ya zame ta daga jikin sa ya soma rarrashi.
Gefen gado ya jata suka zauna kowanne ya soma sauke ajiyan zuciya cike da tsantsan kewan juna, sunfi five minutes kafin ya mik'e tai saurin rik'o hannun sa rising him one eyebrow, pecking forehead d'inta yai in a husky like voice nasa yace ”zan watsa ruwa ne I will be right back”.
Mik'ewa tai da sauri tana kashe sa da best smile nata ever ta wuce toilet d'in, ruwan wankan ta had'a masa ta juyo, a bakin k'ofa suka had'e cause tana shiga ya biyo ta murmushi ta sakar masa ganin yadda ya wani yi folding hannayen sa a chest yana binta da kasalallen kallo, matso da fuskan sa yai zuwa nata har nose tip nasu ya had'e ganin yadda ya lumshe ido da alama zaiyi enjoying abinda zaiyi tai saurin zamewa ta gudu tana masa dariya, bud'e ido yai yana kallon ta dan yadda take dariyan look so damn childish and hot.
Gyad'a mata kai yai yana binta dawani irin jaraban kallo meaning zamu had'u ne yarinya ya shige toilet d'in, yana wanka yana murmushi wane sauna harya gama ya fito, cike da tsananin so da k'aunan ta ya tsaya yana kallon ta ganin harta gyara masa d'akin sai k'amshi ke tashi, d'agowa daga duban dairy d'in nasa da take tayi tai saurin miyar da kanta k'asa ganin kyakkyawan k'ak'k'arfan jikin sa na zaratan maza, ba abinda yafi janye hankalin ta irin murd'ad'd'un sexy hot parks nasa ji take wane taje tata tab'awa, tsaban yadda ta tafi duniyan tunanin body'n mijin nata ko sanin ya iso inda take batai ba sanda taji saukan numfashin sa mai d'umi ta gefen wuyan ta, lumshe ido tai dan wani irin electric sparks ta jiyo tun daga tafin k'afan ta har tsakar ka.
”Baby what is it?” yai questioning nata da wani irin voice daya sake hargitsa ta.
Murmushin yak'e ta k'ak'alo dan kar ya fuskan ta halin data shiga ta gyad'a masa kai meaning no, ”Are you sure?” ya sake jefa mata tambayan yana kafe ta da ido wane zai zuk'e ta.
Duk yanda taso daure ma kallon ta kasa dole ta sunkuyan da kanta k'asa tana wasa da azurfan ta, tana mamakin yanayin data kasance a lokacin kawai so take taji ta ajikin sa, she miss him and needs him so badly ita abinda take ji ma bata tab'a ji ba, ”To kodai maganin da Mummy ta bata tasha d'azu ne ya janyo mata” ta jefa ma kanta tambayan ganin ta rasa mai amsa ta takawar da tunanin.
” *PureLamp* tunanin me kike haka ne?” yai tambayan pretending as if baisan halin daya jefa ta ba.
In crack voice tace ”No..thing”.
”Okay then” ya fad'a yana mik'a mata k'aramin towel da yake tsane kansa.
Cike da k'arfin hali ta k'arfa ta soma goge masa jikin, kafin ta gama taimaka sa ya shirya ita kad'ai tasan halin da take ciki, bayan ta gama shirya sa suka wuce part d'in ta shiya tada sallah ita kuma ta wuce kitchen dan du yunwa suke ji.
Farin macaroni da green vegetable soup daya sha nama ta had'a musu sai papa meat da sassanyan zob'o, bayan ta gama shirya komai a dinning ya k'araso ya zauna tai serving su ya zaunar da ita akan cinyan sa suka soma feeding juna with so much adoration, sai santi yake zuba mata yana fad'a mata how much he misses her delicious and yummy meals, ita kam sai blushing take tana gode ma Allah dan girki shine mace amma da yawa 'Yan matan yanzu basu gane ba make-up kawai suka sa agaba, ko idan sunje gidan aure kayan make-up zasu na bawa mijin yaci oho.
Bayan sun gama ta tattare gurin taje ta wanke kwanikan da suka b'ata saboda ita d'in mace ce mai tsabta ko kad'an bata so taga guri ya b'ace balle kuma jikin ta shiyasa kullum take cikin k'amshi, du abinda take kallon ta kawai yake yana godiya ga Allah daya basa ita a matsayin mata, du wani qualities da nimiji ke nema wurin mace ta had'a, daidai gwargwado tana da ilmin ta both Arabi da boko, tsafta, kwalya, nutsuwa, iya girki, hankali uwa uba shagwab'a wannan abin sosai yake k'ara masa k'aunar ta.
Kallo sukayi kad'an yaje yayi sallama da Zee ya dawo suka kwanta, daren ranan dakyar Safwah ta runtsa dan ita kad'ai tasan halin da take ciki, shi kuma bakomai yasa ya kyale ta ba sai ganin kaman bai kyauta ba ace daga dawowan ta ya matsa mata shiyasa ya kyale ta though ya fuskanci halin da take ciki.
Asuban fari ta farka ta wuce toilet tai wanka ta d'auro alwala ta fito, murmushi ta sake masa ganin yadda ya Kate k'ofan toilet d'in da ido, murmushin shima ya mayar mata ya shiga toilet d'in, kafin ya fito ta gama shiryawa dan haka shima yana fitowa ya shirya ya wuce masallaci.
Bayan ta idar tai ma Safwahn d'inta addu'a sosai tai du wasu abubuwan ta na al'ada ta zauna jiran sa dan yace ta jira sa karta kwanta, six dai-dai ya dawo cire jallabiyan sa ya soma yi ya zame mata nata hijab d'in da dogon rigan ta na sallah ya d'age ta zuwa gado, kulle idon ta tai ganin yadda ya tsare jikin ta da kallo dan daga ita sai pant and bra.
Mik'a hannu yai ya rage hasken d'akin ahankali ” *Flower* i need this wallahi” yai stating yana yawo da d'an yatsan sa kan lips d'in ta .
Shiru tai banda numfashi masu nauyi ba abinda take sauk'ewa saboda wani irin shafa da yake bin jikin ta da, k'ank'ame sa tai sosai touches nasa na sending shivers down her veins yayin da hot kisses nata yasa take ji wane tai flying, had'uwan jikin su sosai ya sake saukan masa da wani mugun buk'ata da sha'awan ta ahankali ya shiga sarrafa ta cike da kwarewa, ganin yana neman wucewa babban aiki wani mugun tsoro ya dirar mata take ta soma tuna d'an karen wahalan data sha a first night nasu, shure sa ta soma yi amma wane rock dan ko motsawa baiba ganin haka na basu privacy.
Sanda ya durje ta san ransa yabar ta zuwa lokacin ko kwakkwaran motsi ta kasa dan taji maza, idanun nan sunyi ja sun kumburo alaman taci kuka ta gode Allah shikan sa tausayin ta yake ji dan sam kasa controlling kansa yai, k'ank'ame ta yai cike da tsantsan farin ciki da annuri yana tofa mata addu'o'i masu matuk'ar narkar da zuciya da sanyaya ta, albarka kam da tana fitowa mutum data fito mata dan yadda ya rik'a sa mata.
Sanda suka nutsu both ya d'auke ta suka wuce toilet ya had'a musu ruwan wanka, nanma wasa yai tayi seda yai da gaske ya iya nutsar da kansa sukai wanka sukai wankan tsarki suka fito, ririta ta yai tayi wane jaririya ba daman ta motsa sai ya rikice ya soma tambayan ta mai ya faru, sai da sukai sallah'n azhar suka fito babban falour ya k'ira Zee ya sake yi musu nasiha.
Dama kuma tun mutuwan Safwan Zee ke tausayin Safwah ta kuma yi alk'awarin zama da ita tsakani da Allah and same goes to her, a tare sukai ta hira su ukun su Suwayd da Safwah'n sai tsokanan Zee take wai unborn d'in su yasa tayi k'iba, Ita kuma du duniya ta tsani ace tai k'iba sai b'ata fuska take wane zatayi kuka, sanda suka ga dagaske kuka zatai suka kyale ta.
Haka rayuwa ta cigaba da tafiya zaman lafiya Zee da Safwah suke ba kama hannun yaro amma Kowacce kishin na nan idan ya motsa musu Suwayd ba k'aramin wahala yake sha ba, ta fannin Musty kuwa da wayo da dabara ya samu ya k'ulla k'awance da Kadsah, wani irin sabo sukai harna ban mamaki yayin da Abdul ma ya samu ya Shawo kan MieMie dakyar.
Kuwaysah da Sayyada sun shiga month nasu na haihuwa kullum Safwah na mak'ale dasu saboda zumud'i, Lubna, Zee da Kadsah kuma suna watan su na shida ne, sosai Suwayd yake damuwa da rashin samun cikin Safwah ganin haka ita take k'ok'arin b'oye nata damuwan.
Yauma yana a d'akin tane bayan ta gama komai ta wuce ta same sa yana aiki a laptop zama tai a gefen sa ta had'a hannun sa na hagu da nata ta kwantar da kanta a kafad'ar sa, kissing kanta yai ahankali yana murza hannun su dake had'e ya cigaba da aikin da yake.
Bayan ya gama yayo wanka yazo ya same ta kwance kan gado ta zurawa ceiling ido hawaye na zarya a kuncin ta, cike da tausayin ta ya k'arasa ya janyo ta jikin sa ya k'ank'ame, abinka da mai jiran k'iris take ta fashe da kuka mai tsuma zuciya, kuka ne take mai cike da Abubuwa kukan rashin d'an uwan ta, kukan rashin samun ta ciki da kukan tausayin Kadsah, sai da tai mai isan ta ya zame ta daga jikin sa ya had'a hannayen su both ya soma mata nasiha.
Sanda ta saki ranta ya mike ya shirya ya kashe musu wuta yaja ta suka kwanta, ”Insha Allah *PureLamp* yau zanyi ajiya ta anan” yai maganan yana shafa maran ta dake yasan hanyoyin da yake turning nata on nan take tuni yabi suka lula duniyan ma'aurata.
K'arfe uku ta farka dan yadda ring ta wayan ta ya dame ta, ganin Haidar ke kira ta nemi baccin da take ta rasa, kafin takai ga d'agawa wayan Suwayd ma ta d'au ringing.
Mik'ewa yai suka d'auka atare sukai ex claiming......._Am sorry da jina shiru kwana biyu da kuka yi banji dad'i bane nagode da k'aunar ku, manage this please naga har ghost 👻 readers ma sun fito_
Follow
Vote and
Comment on Wattpad
@Shuwerh Beelkeey22MAKAHON SO ~Blinded Love~
*'Yar Gatan Miss_B_Hal Ce*💞